Duniya na neman a saki 'yan matan da ake sace a Chibok
May 8, 2014Talla
A ciki da wajen Najeriya ana ci gaba da nuna rashin jin dadi kan yadda 'yan bindiga na kungiyar Boko Haram ke ci gaba da garkuwa da 'yan mata na wata makaranta a garin Chibok na Jihar Borno da ke Najeriya.