You need to enable JavaScript to run this app.
Tsallake zuwa shafin jadawali
Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Bidiyo
Shirye-shiryen DW Hausa
Yankuna
Najeriya
Nijar
Afirka ta Yamma
Sassa
Siyasa
Zamantakewa
Wasanni
Mayar da hankali
Ilimin Fasahar Zamani
Shirye-shiryen DW Hausa
Bidiyo
Talabijin kai tsaye
Talla
Donald Trump
Trump hamshakin dan kasuwa ne, kana dan siyasa a Amirka kuma wakili ne na jam'iyyar Republicans.
Tsallake zuwa bangare na gaba Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Matakin Amurka ya shafi ceto a Gaza
Ayyukan Hukumar Lafiya ta Duniya sun samu nakasu musamman a Gabas ta Tsakiya, bayan janye tallafi da Amukra ta yi.
Macron na neman shawo kan Trump game da rikicin Ukraine
Shugaban Faransa Emmanuel Macron ya bayyana wa Trump cewa samun zaman lafiya a Ukraine ba yana nufin kasar ta mika wuya.
Macron ya nemi goyon bayan Trump ga Ukraine
A daidai lokacin da kasashen Turai ke taron cika shekara uku da yakin Ukraine Macron ya bukaci goyon bayan Trump ga Kiev
Trump zai kori ma'aikatan USAID 1600
Korin ma'aikatan ya biyo bayan rufe ayyukan hukumar ce da gwamnatin Donald Trump ta yi bayan fara aiki.
Shugaban Amurka Donald Trump ya kori babban hafan tsaronsa
Mr Trump zai maye gurbin shugabar sojin ruwan kasar Admiral Lisa Franchetti, mace ta farko da ta taba rike matsayin.
Kasashen Larabawa sun yi taro kan shirin sake gina Gaza
Kasashen Larabawa sun gana kan dakatar da kudurin Shugaba Trump kan Gaza.
Donald Trump ya tsaurara kalamai a kan Zelensky
Shugaban Amurka Donald Trump ya bayyana shugaban Ukraine Volodymyr Zelenskyy a matsayin shugaba na kama-karya.
Kudirin Trump kan Gaza na shan adawa
Hadaddiyar Daular Larabawa, ta yi watsi da kudirin shugaban Amurka Donald Trump na karbe iko da yankin Zirin Gaza.
Masar: Ya kamata a sake gina Zirin Gaza
Masar ta yi kira ga al'ummomin kasa da kasa, su karbi shirin sake gina Zirin Gaza na Falasdinu da yaki ya daidaita.
USAID: Najeriya za ta dauki nauyin ma'aikata
Gwamnatin Tarayyar Najeriya ta ce, za ta dauki nauyin ma'aikatan lafiyar da ke aiki da USAID ta Amurka.
Paparoma Francis ya caccaki Trump
Paparoma Francis ya caccaki Trump kan shirin mayar da bakin haure kasashensu na asali saboda rashin cikakkun takardu
Shirin Safe 11.02.2025
Shirin Safe 11.02.2025
Trump ya bai wa Hamas wa'adin sakin Isra'ilawa da ke Gaza
Kalaman na Donald Trump sun biyo bayan sanarwar dakatar da sakin Isra'ilawa ne da Hamas ta yi a ranar Litinin.
Trump ya lafta harajin kaso 25% ga karafa dake shiga Amurka
Shugaban na Amurka ya ce matakin da ya dauka zai habaka tattalin arzikin kasarsa duk da shakku da masana ke nunawa.
Trump ya ce Amurka za ta mallaki Gaza
Trump ya ce Amurka za ta mallaki Zirin Gaza na Falasdinawa.
Amurka ta janye tallafin da take ba wa Afirka ta Kudu
Amurka ta toshe duk wata kafar taimakon da take ba wa Afirka ta Kudu
Shirin Safe 07.02.2025
Shirin Safe 07.02.2025
Trump ya lafta wa ICC takunkumai
Shugaban na Amurka ya ce ya dauki matakin ne saboda bincike mara tushe da kotun ke yi wa Amurka da kawarta Isra'ila.
Goyon bayan Trump a kan Gaza barazana ne ga yarjejeniya
Masar ta ce goyon bayan matakin Trump a kan Gaza da Isra'ila ke yi na zama barazana ga yarjejeniyar da aka cimma.
Trump ya haramta wa mata-maza shiga wasannin mata
Shugaban na Amurka ya ce daga yanzu mata za su yi wasanninsu hankali kwance ba tare da tunanin kutse ba.
Martani kan barazanar Trump na kwace iko da Gaza
Kasashen duniya sun soki matakin Trump a Gaza
Trump na neman kwace yankin Gaza
Trump ya ce tun tuni ya zanta da wasu kasashen yankin da suka yi na'am da wannan ra'ayi nasa.
Netanyahu zai gana da Trump kan Gaza
Netanyahu na shirin ganawa da Trump kan Gaza a fadar White House
China ta laftawa Amurka harajin fito na kaso 15 cikin 100
China ta laftawa kayayakin Amurka harajin fito na kaso 10 cikin 100.
Amsoshin Takardunku: 01.02.2025
Tambaya ta farko ta tana neman karin bayyani a kan Mashigen teku na Panama
Bayern Munich ta ci gaba da rike kambunta
Shin ya za ta kaya a bangaren wasanni karkashin jagorancin sabon shugaban kasar Amurka Donald Trump?
Netanyahu zai gana da Trump kan yakin Gaza
Netanyahu ya isa Amurka inda zai kasance jagoran kasar waje na farko da zai gana da Trump bayan rantsar da shi.
Trump ya yi barazanar katse zuba Jari a Afirka ta Kudu
Donald Trump na zargi Afirka ta Kudu da saka hannu kan dokar kwace filayen fararen fata ba bisa ka'ida ba.
Kwalambiya ta yi tanadi wa masu komawa daga Amurka
Shugaban Kwalambiya ya bukaci 'yan kasar da suke zaune a Amurka ba tare da izini kan su koma gida.
Jirgin fasinja ya yi karo da na soji a Amurka
Jirgin fasinjojin ya na dauke da mutum 64 kuma yi yi karo da na sojojin ne a kusa da filin jirgin Ronald Reagan.
Trump zai yi wa ma'aikatan Amurka ritaya ta wuri
Donald Trump ya yi wa ma'aikatan gwamnnatin kasar tayin yin ritaya ta wuri don rage tsadar tafiyar da gwamnati.
Shirin Safe 29.01.2025
Shirin Safe: 28.01.2025
Trump zai bai wa Isra'ila bama-bamai
Trump ya amince Amurka ta bai wa Isra'ila bama-bamai daidai lokacin tsagaita ke tangal-tangal a yakin Zirin Gaza.
Gaza: Trump ya bukaci Masar da Jordan su karbi Falasdinawa
Shugaban Amurka ya bukaci Masar da Jordan su karbi Falasdinawa da suka rasa gidajensu a Zirin Gaza.
Ukraine: Putin na neman hanyar juya gwamnatin Trump
Shugaba Putin na neman hanyar juya gwamnatin Trump in ji mahukuntan Ukraine.
Amurka ta fara tesa keyar bakin haure zuwa gida
Sakatariyar yada labaran gwamnatin Amurka ta ce, hukumomin kasar sun kama a kalla baki 500.
Shugaba Putin na Rasha ya shirya fuskantar Trump
Shugaba Vladmir Putin na Rasha ya shirye ganawa da takwaransa na Amurka, Donald Trump.
Janyewar Amurka daga WHO zai yi illa ga Afirka - CDC
Shugaban Hukumar dakile cutuka masu yaduwa ta Afirka ya ce matakin na Trump zai yi babban tasiri ga nahiyar.
Meta ya karyaka zargin tilasta bibiyar shafukan Trump
Miliyoyin masu amfani da Facebook da Intagram na korafin tsintar kansu a matsayin mabiyan Trump ba tare da saninsu ba.
Shirin Yamma: 22.01.2025
EU: Nazarin hulda da sabuwar gwamnatin Trump
Shugabannin EU na fatan kyakkyawan dangantaka da Amurka, tare da taka tsan-tsan
Yadda mazauna Amurka ke ganin sabon Shugaba Donald Trump
Jim kadan bayan jawabinsa na karbar rantsuwar kama aiki, 'yan Afirka mazauna Amurka na fashin baki kan sabbin manufofin Shugaba Donald Trump na Amurka, inda Abdoulaye Mamane Amadou ya tattauna da Dr Yusuf Aliyu Harande, Dan Najeriya mazaunin Amurka da Dr Rabiou Inoussa Hassane Yari Dan Jamhuriyar Nijar mazaunin Amurka.
Shirin Rana: 21.01.2025
Shirin Safe 21.01.2025
Shirin Safe 21.01.2025
Shirin Yamma 20.01.2025
Trump ya kama aiki a matsayin shugaban Amurka na 47
A hukumance, Donald Trump ya sake zama shugaban Amurka a karo na biyu bayan shan rantsuwar fara aiki a ranar Litinin.
Karfin ikon shugaban Amurka karkashin tsarin mulki
Trump na shirin kafa sabon tarihi a alkiblar siyasar Amurka
Scholz na Jamus ya jaddada aniyar aiki da Trump na Amurka
Shugaban Gwamnatin na Jamus ya ce ya tattauna da Trump ta waya kan yadda kasashen biyu za su yi aiki tare don ci gaba.
Donald Trump na shirin zama shugaban Amirka na 47
An kammala shirye shiryen rantsar da Donald Trump a matsayin shugaban Amirka na shekaru hudu da ke tafe.
Shafin da ya wuce
Shafi 4 daga 18
Shafi na gaba