You need to enable JavaScript to run this app.
Tsallake zuwa shafin jadawali
Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Bidiyo
Shirye-shiryen DW Hausa
Yankuna
Najeriya
Nijar
Afirka ta Yamma
Sassa
Siyasa
Zamantakewa
Wasanni
Mayar da hankali
Ilimin Fasahar Zamani
Shirye-shiryen DW Hausa
Bidiyo
Talabijin kai tsaye
Talla
Donald Trump
Trump hamshakin dan kasuwa ne, kana dan siyasa a Amirka kuma wakili ne na jam'iyyar Republicans.
Tsallake zuwa bangare na gaba Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Mike Waltz zai ajiye mukaminsa
Mai bai wa Trump shawara kan tsaron kasa Mike Waltz zai ajiye mukaminsa
Na yi abinda ba a taba yi ba a kwanaki 100 - Trump
Kwanaki 100 na mulkin shugaba Donald Trump sun kasance masu cike da sauye-sauye ga tattalin arzikin duniya.
Trump ya cika kwanaki 100 a karagar mulki
Trump ya takaita diflomasiyya tsakanin Amurka da Afirka
Carney ya ci zaben firaministan Canada da zai kafa gwamnati
Carney ya ce Canada ba za ta taba mantawa da cin amanar da Amurka ta yi mata ba, kuma za ta yi nasarar yakin kasuwanci.
Hukumar tallafin abinci ta MDD za ta rage ma'aikatanta
Hukumar samar da abinci ta Majalisar Dinkin Duniya ta sanar da shirin rage ma’aikatanta da kashi 25 zuwa 30 cikin 100.
Canada na zaben gwamnati da za ta tabbatar da makomar kasar
Al'ummar kasar Canada na kada kuri'a don kafa sabuwar gwamnati da za ta tunkari barazanar mamayen Amurka.
Trump ya soke ayyukan hukumar bunkasa ci gaba a Afirka MCC
Trump ya dakatar da ayyukan hukumar MCC bisa shawarar Elon Musk da ke sanya ido kan yi wa hukumomin gwamnati garambawul.
IMF: Karin haraji zai dakushe tattalin arzikin duniya
IMF: Karin haraji zai dakushe tattalin arzikin duniya
Donald Trump na shirin cika kwanaki 100 a kan mulki
Trump na daf da cika kwanaki 100 a kan madafun mulki
Amurka ta ce za ta daidaita da Turai a kan sabon harajinta
Rikicin harajin Amurka da kasashen duniya barazana ga Afirka
Rikicin harajin Amurka da kasashen duniya na zama barazana ga kasashen Afirka.
EU za ta kara haraji ga manyan kamfanonin fasahar Amurka
Kungiyar EU za ta kara haraji ga manyan kamfanonin fasahar Amurka.
Trump: Karin haraji na cike da kalubale
Karin kudin harajin kayayyakin da ke shiga Amurka ga kasashe musamman ma China na tattare da kalubale.
Ciniki da Masana'antu 10.04.2025
Shirin ya duba sabon fasalin tatsar harajin kayayyakin da ke shiga Amurka da shugaba Trump ya lafta wa kasashen duniya.
Amurka ta yi fito na fito da Chaina kan kudin haraji
Shugaban Amurka ya karfafa yakin cinakayya da kasar Chaina abin da ke kara saka shakku kan yakin kasuwanci a duniya.
Duniya ta fara jin radadin sabuwar dokar harajin Trump
Kasuwannin duniya sun fara gigita bayan fara aiki da sabon harajin Trump
Italiya za ta taimaka wa 'yan kasuwarta
Italiya ta shirya taimaka wa 'yan kasuwarta domin kauce wa shiga gararin asarar da sabon harajin Amurka.
Sabuwar dokar harajin Amurka ta fara aiki
Amurka ta fara amfani da dokar nan nata na haraji da ta dora kan kayayyakin da ke shiga cikinta daga ketare.
Tabbatar da tsige shugaban Koriya ta Kudu
Kotun tsarin mulkin Koriya ta Kudu ta tabbatar da matakin tsige shugaban kasar
Sabon tsarin harajin Donald Trump na rikirkita duniya
'Yan Najeriya na fargabar illar da harajin Donald Trump zai yi wa kasar ta fannin tattalin arziki
Donald Trump na neman wa'adi na uku
Donald Trump na hasashe game da tsayawarsa takara karo na uku. Kundin tsarin mulkin Amurka ya haramta hakan a fili.
Za mu kai wa Iran harin idan tattaunawa ta ci tura - Trump
Trump ya ce idan Iran ta ki ba da hadin a game da shirinta na nukiliya, Amurka za ta kai wa kasar hari.
Rasha da Ukraine za su daina far wa tashoshin makamashi
Matakin na tsagaita wuta kan tashohin makamashi da kuma teku, shi ne na farko da kasashen biyu suka cimma a hukumance.
Tattaunawar Amurka da Rasha
Jami'an Rasha da Amurka na ganawa a kasar Saudiyya kan kawo karshen yaki tsakanin Rasha da Ukraine.
Ranar 28 ga Afrilu ne za a gudanar da zabe a kasar Kanada
Firaministan Kanada Mark Carney ya kira zaben gaba da wa'adi a watan Afirilu sakamakon takun saka da Trump na Amurka.
Shugaba Trump ya soke izinin 'dan kasa ga dubban Amurkawa
Mutanen da wannan matakin kora ya shafa sun fito ne daga kasashen Cuba da Haiti da Nicaragua da kuma Venezuela.
Trump ya kuduri aniyar binne ma'aikatar ilimi ta Amurka
Donald Trump ya rattaba hannu kan wata doka a daren jiya Alhamis da nufin kawar da ma'aikatar ilimi ta Amurka.
Amurka za ta gudanar da ayyukan tashoshin makamashin Ukraine
Trump ya yi wa Ukraine tayin gudanar da ayyuka a tasahr makamashin kasar.
Putin da Trump sun shata hanyar wanzar da lafiya a Ukraine
Shugabannin biyu sun kammala tattaunawa a wayar tarho, i
WHO ta bukaci Trump ya dawo da bada agajin lafiya
WHO ta bukaci Trump ya dawo da bada agajin lafiya.
Tasirin rufe Muryar Amurka
Hutun dole da gwamnatin Shugaba Donald Trump ta ba duk ma'aikatan Muryar Amurka abin da ya janyo katse shirye-shirye.
Trump zai tattauna da Putin don kawo karshen yaki a Ukraine
Shugaban na Amurka Donald Trump ya ce zai yi magana da Vladimir Putin a ranar Talata don diga wa yakin Rasha aya.
Amurka ta ce ta kashe manyan Jami'an Huthi
Farmakin Amurka a Yemen ya hallaka yan Huthi
Shirin Rana 16.03.2025
Shirin Rana 16.03.2025
An rufe rediyon Amurka VOA
Amirka ta daina watsa shirye-shiryen labaran Hausa da wasu harsuna da dama
Martanin Afirka ta Kudu kan korar jakadanta na Amurka
Amurka ta dakatar da tallafin da take bai wa Afirka ta Kudu, sakamakon zarginta da kwace gonakin fararen fata na kasar.
Trump ya sha alwashin karin kaso 50 na haraji kan Kanada
Matakin na shugaban Amurka Donald Trump ya biyo bayan Ontario ta lafta kaso 25% ne kan wutar lantarki daga Amurka.
Kasashen OIC sun goyi bayan Masar kan gina Gaza
Kungiyar kasashen mai mambobi 57 ta ce kudurin Masar na sake gina Gaza shi ne mafi dacewa ba na shugaban Amurka ba.
China ta shirya rama wa Amurka aniyarta
China ta ce a shirye take da ta fadada rigimar nan ta kasuwanci da ke a tsakaninta da Amurka.
Kungiyar EU za ta yi taron gaggawa da Zelensky
Karfafa tsaron Turai a fuskantar barazanar ballewar Amurka
Amurka: Kotu ta yi watsi da katse agaji
Matakin Shugaba Donald Trump na Amurka na yin gaban kansa tare da katse taimakon jin-kai, ya samu nakasu a kotun koli.
Shirin Yamma: 05.03.2025
Ukarine: Rasha na maraba da matakin sulhu
Fadar Kremlin ta Rasha ta ce, matakin shugaban Ukraine Volodymyr Zelensky na amincewa da tttaunwar sulhu ci-gaba ne.
Trump: Amurka ta shiga karnin ci-gaban arziki
Yan majalisar dokoki na Republican sun jinjina wa Trump yayin jawabinsa a majalisa
Masar: Ya makomar Gaza za ta kasance?
Taron Kasashen Larabawa kan sabuwar makomar Zirin Gaza, wanda shugaban Amurka Donald Trump ya lashi takobin mallaka.
Sabon harajin Amurka kan Canada da Mexico ya fara aiki
Daga ranar Talata kasashen biyu za su rika biyan kashi 25% ga kayan da suke shigar wa zuwa Amurka a matsayin kudin fito.
Damuwa kan sauyin alkiblar gwamnatin Amurka
Damuwa da sauyin alkiblar gwamnatin Amurka
Trump ya sassauta matsaya kan hanyar warware yakin Ukraine
Yayin karbar bakuncin Firaminista Starmer, Shugaban Amurka ya ce an samu ci gaba a yarjejeniyar juya babin yakin Ukraine
Taron kasashen G20 a birnin Cape Town
Amurka ba ta tura wakili ba a taron na G20
Ukraine ta amince da bukatar cinikin ma'adinai da Amurka
ShugabaTrump ya ce shi da takwaransa na Ukraine Zelenskiy sun amince da rattaba hannu kan yarjejeniyar cinikin ma'adinai
Shafin da ya wuce
Shafi 3 daga 18
Shafi na gaba