You need to enable JavaScript to run this app.
Tsallake zuwa shafin jadawali
Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Bidiyo
Shirye-shiryen DW Hausa
Yankuna
Najeriya
Nijar
Afirka ta Yamma
Sassa
Siyasa
Zamantakewa
Wasanni
Mayar da hankali
Ilimin Fasahar Zamani
Shirye-shiryen DW Hausa
Bidiyo
Talabijin kai tsaye
Talla
Donald Trump
Trump hamshakin dan kasuwa ne, kana dan siyasa a Amirka kuma wakili ne na jam'iyyar Republicans.
Tsallake zuwa bangare na gaba Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Shirin Safe: 25.06.2025
NATO na kara karfi don dakile barazanar Rasha - Merz
Kasashen Turai sun kuduri aniyar kara yawan kudaden da suke kashewa a fanni tsaro
Iran ta sha alwashin kare kanta "ta ko halin kaka"
Harin Amurka a Iran bai haifar da asarar rai ba, amma ministan harkokin waje Araghchi ya ce za su dauki matakan kariya.
Amurka ta kai hari kan cibiyoyin nukiliyar Iran uku
Shugaba Trump da kansa ne ya yi sanarwa, bayan da ya yanke shawara lalata cibiyoyin sarrafa makamashin uranium na Iran
Khamenei: Iran ba za ta mika wuya saboda furucin Trump ba
Jagoran juyin juya halin Musulunci na Iran ya ce, ba za su taba mika wuya kamar yadda shugaba Trump ya nema ba.
UNCTAD za ta rage ma'aikata saboda matsalolin arziki
Babbar sakatariyar hukumar ta shaida wa manema labarai cewa, ta damu da ganin ayyukan hukumar za su fuskanci cikas.
Trump ya ce an san inda Ayatollah na Iran yake
Shugaban Amurka Donald Trump ya bayyana cewa ya san inda jagoran Musulunci na Iran, Ayatollah Ali Khamenei, yake "boye”
An bude taron kasashen G7 a Kanada
Kasashen za su tattauna batutuwan kasuwanci da rikicin gabas ta Tsakiya da kuma alkiblar tattalin arzikin duniya.
Sabani a kan tura sojoji wajen zanga-zangar Los Ageles
Wannan ba shi ne karon farko da ake takun-saka da gwamnati, a kan batun tura sojoji wajen zanga-zanga ba.
Bankin Turai ya yi gargadi kan tattalin arzikin duniya
Babban Bankin Turai, ya yi gargadi kan manufofin kasuwanci da ake gani a duniya a yanzu, wanda ke iya haddasa matsaloli.
Amurka da Chaina na tattauna rikicinsu na haraji a London
Kasashen biyu mafiya karfin tattalin arziki a duniya sun rika kakaba wa juna haraji tun a watanni da suka gabata.
Zanga-zanga na ci gaba da tsanani a Los Angeles na Amurka
Jami'an tsaro sun rika harbi da harsashin roba kan masu zanga-zanga a yayin da su kuma suka rika jifa da duwatsu.
Jami'an tsaro sun afka wa masu zanga-zanga a Amurka
An aika da jami'an tsaro 2,000 a Los Angeles don shawo kan tarzoma da aka yi saboda kame bakin haure ba bisa ka'ida ba.
Iran ta kalubalanci matakin Amurka game da baki
Iran ta yi Alla-wadai da matakin Amurka na sanya kasar cikin jerin kasashen da ta hana shiga Amurka.
Jaridun Jamus: Ambaliya a Mokwa, Najeriya
Ambaliyar ruwa a Najeriya da matakin Trump na haranta wa wasu kasashen Afirka shiga Amurka sun dauki hankali.
Illar haramcin tafiye-tafiye a dangantakar Amurka da Afirka
AU ta maida martani a kan sabon haramcin tafiye-tafiye na shiga Amurka da shugaba Dolad Trump ya ayyana.
Merz ya bukaci Trump ya takawa Rasha birki
Ko shugaban Amurka Donald Trump zai fito fili ya soki Rasha, dangane da yakin da ta ke da Ukraine sama da shekaru uku?
NATO: Kashe kaso biyar cikin 100 a fannin tsaro
NATO na gab da cimma burin da kasashe mambobinta suka sa a gaba kan tsaro, na kara yawana kudin da suke kashewa.
Ko martanin Tarayyar Afirka zai yi tasiri ga Trump?
Tarayyar Afirka AU ta ce, ta damu matakin Amurka na haramtawa al'ummomin wasu kasashen Afirkan shiga kasarta.
Donald Trump ya haramta wa 'yan kasashe 12 shiga Amurka
Ko a 2017 Mr Trump ya aiwatar da matakin ga wasu kasashen musulmi, bisa goyon bayan babbar kotun Amurka.
Merz na Jamus zai gana da Trump na Amurka
Shugaba Donald Trump da Friedrich Merz za su tattauna batutuwan tattalin arziki da haraji da kuma yakin Ukraine da Rasha
Kotun kolin Amurka ta ba wa Trump damar korar baki
Shirnin Trump na korar baki daga Amurka ya samu amincewar kotun koli
Akwai sulhu tsakanin EU da Amurka a kasuwanci?
Tarayyar Turai EU, ta ce tilas yarjejeniyar sulhunta rikicin kasuwanci tsakaninta da Amurka ta zama ta har abada.
Shirin Safe 30.05.2025
Shirin Safe 30.05.2025
AfD na son karfafa Addinin Kirista a Jamus
Masu matsanancin ra'ayi da ke siyasa a Jamus da kasashen Turai zuwa Amurka, sun nuna muhimmancin kare addinin Kirista.
Shugaba Putin ya na 'wasa da wuta' -Trump
Shugaban Amurka Donald Trump ya ce da ba don shi ba, da abubuwa marasa dadi da yawa sun faru da Rasha.
Trump ya amince da jinkirta karin haraji kan kasashen EU
Da farko shugaban na Amurka Donald Trump ya fada cewa sabon harajin na kaso 50% zai fara aiki ne a watan Yuni.
Martanin Afrika ta Kudu a kan ganawar Trump da Ramophosa
Al'ummar Afirka ta Kudu sun soki zargin shugaban Amurka lokacin ganawarsu da Ramaphosa
Akwai tasiri a ganawar Ramaphosa da Trump?
Shugaban Afirka ta Kudu Cyril Ramaphosa ya gana da takwaransa Donlad Trump na Amurka, a fadar gwamnati ta White House.
EU za ta dage wa Siriya dukkan takunkumi
EU za ta dage wa Siriya dukkan takunkumi
Kotu ta yarda Trump ya kori yan Venezuela
Kotu ta amince wa Trump cire kariya ga yan Venezuela
Guguwa ta halaka sama da mutum 20 a Amurka
Guguwar mai rikitarwa ta afka wa jihohin Missouri da Kentucky bayan ta rushe gidaje da haddasa dauke lantarki.
Shugabannin Turai sun amince da yi wa Rasha taron dangi
Shugabannin Turai sun yi wani taro a Tirana babban birnin kasar Albaniya tare da amincewa su dauki mataki kan Rasha.
UAE za ta zuba jari na dala triliyan 1.4 a Amurka
Trump ya gana da shugaban Hadaddiyar Daular Larabawa Mohammed bin Zayed Al Nahyan tare da cimma zuba jari na biliyoyi.
Tasirin cire takunkumin Amurka a Siriya
Shugaba Donald Trump na Amurka, ya gana da takwaransa na Siriya Ahmad al-Sharaa a birnin Riyadh na Saudiyya.
Shugaba Trump da al-Sharaa za su yi ganawar keke da keke
Donald Trump da al-Shara za su gana bayan janye takunkumin karayar tattalin arziki ga Siriya
Doland Trump ya dage takunkumin da Amurka ta sanya wa Siriya
Shugaban na Amurka ya ce zai bai wa Siriya damar tsayawa a kan kafafunta, bayan bukatar da Mohammed bin Salman ya mika.
Gabas ta Tsakiya: Ko Trump zai kawo sulhu?
Ko ziyarar shugaban Amurka Donald Trump ta farko a wasu kasashen Gabas ta Tsakiya, za ta kawo karshen rikici a yankin?
Shirin Safe 13.05.2025
Shirin Safe 13.05.2025
Trump na ziyara a kasashen Gabas ta Tsakiya
Ana sa ran Trump zai rattaba hannu da Saudiyya da Qatar da kuma Hadaddiyar Daular Larabawa kan zuba jari na biliyoyi.
Trump ya kare matsayin karbar jirgin Qatar
Kyautar jirgi daga Qatar zuwa ga Amurka na ta da kura
Kalubalen Merz a siyasar kasashen waje
Akwai tarin kalubale na manufofin ketare, wadanda sabon shugaban gwamnatin Jamus Friedrich Merz zai iya fuskanta.
Sojojin Indiya da Pakistan sun yi musayar wuta a Kashmir
Rikicin ya yi sanadiyyar mutuwar mutane 43, inda Pakistan ta rasa mutane 31 yayin da Indiya ta yi rashin mutane 12.
Ganawar Amurka da Kanada
Shugaban Amurka ya gana da Firaministan Kanada yayin da kasashen ke takun saka kan harkokin kasuwanci.
Shirin Yamma 05.05.2025
Shirin Yamma 05.05.2025
Amurka ta nemi Turkiyya don kawo kasrhen yakin Ukraine
Gwamnatin kasar Amurka ta nemi taimakon Turkiyya domin hada karfi wajen ganin an kawo karshen yakin Rasha da Ukraine.
Ruwanda na shirin karbar wadanda Amurka za ta sallama
Kasar Ruwanda na shirye-shiryen game da karbar wadanda AMurka ta shirya sallama daga kasar bayan zuwan gwamnatin Trump.
Trump ya lafta harajin kashi 100% ga fina-finan Hollywood
Trump ya ce lafta wa kamfanonin da ke zuwa ketare shirya fina-finai haraji zai farfado da masana'antar Hollywood.
'Yancin aikin jarida ya samu nakasu a duniya
Aikin jarida a kasashe da dama na duniya ya yi matukar samun koma baya, a cewar kungiyar 'yanjarida ta duniya.
Trump ya kori mai ba shi Shawara kan Tsaro
Shugaban na Amurka Donald Trump ya ce zai nada korarren jami'in nasa a matsayin Jakadan Majalisar Dinkin Duniya.
Shafin da ya wuce
Shafi 2 daga 18
Shafi na gaba