You need to enable JavaScript to run this app.
Tsallake zuwa shafin jadawali
Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Bidiyo
Shirye-shiryen DW Hausa
Yankuna
Najeriya
Nijar
Afirka ta Yamma
Sassa
Siyasa
Zamantakewa
Wasanni
Mayar da hankali
Ilimin Fasahar Zamani
Shirye-shiryen DW Hausa
Bidiyo
Talabijin kai tsaye
Talla
Donald Trump
Trump hamshakin dan kasuwa ne, kana dan siyasa a Amirka kuma wakili ne na jam'iyyar Republicans.
Tsallake zuwa bangare na gaba Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Shirin safe na Dw na 05.05.2017
A cikin shirin za ku ji cewa majalisar wakilan Amirka ta amince da kudirin soke shirin inshorar kiyon lafiya da shugaba Obama ya samar a 2010, lamarin da ke zama nasarar farko ga sauye-sauyen da Donald Trump ya sa a gaba.
Saurari shirin safe na 30.04.2017
A cikin shirin za a ji Fafaroma Francis ya bukaci sulhunta rikicin Amirka da Koriya ta Arewa ta hanyar diflomasiyya. Akwai kuma sharhunan bayan Labarai inda za'a ji matan da gwamnati ta dauka na rushe gine-ginen da suka ratsa ta hanyoyin babban layin wutar lantarki na kasa.
Koriya ta Arewa ta sake yin gwajin makamai
Koriya ta Arewa ta bujirewa kasashen duniya tare da yin gwajin makami mai linzami.
Amirka na kalubalantar Koriya ta Arewa
Amirka dai na neman a warware takaddamar ta hanyar diplomasiya
Trump ya fara daukar matakai kan Koriya ta Arewa
Amirka na son a ladabtar da Koriya ta Arewa wajen aza mata karin takunkumai
Trump zai gana da shugaban Falasdinawa
Mai magana da yawun fadar ta White House Sean Spicer ya ce wannan dama ce da Shugaba Trump da Abbas za su tattauna.
Shirin Safe na 18.04.2017
Cikin shirin za a ji Shugaba Trump ya taya shugaba Erdogan na Turkiyya murnar nasara a zaben raba gardama da aka yi a farkon mako.
Trump ya jaddada aniya kan Koriya ta Arewa
Koriya ta Arewa ta harzuka da matakin Amirka na aikewa da kayan yaki da sojoji a yankin Pacific
Shugaba Trump ya kaddamar da hari kan Siriya
Wannan dai shi ne karon farko da dakarun na Amirka suka kaddamar da hari kan gwamnatin Siriya kai tsaye.
Rashin tabbas na samun tallafin Amirka
Majalisar Dinkin Duniya ta nuna damuwa kan matakin Amirka na zabtare kudaden taimakon raya kasashe.
Trump da shirin nukiliyar Koriya ta Arewa.
Shugaba Xi Jinping na Chaina na shirin kai ziyarar aiki a Amirka inda zai tattauna batun Koriya ta Arewa da Donald Trump
Tsawaita takunkumin dokar Trump kan baki
Alkalin kotun jihar Hawai na shirin haramta wa Donald Trump damar yin gyaran huska ga dokar hana shigar baki a Amirka
Iraki ta yaba salon yaki da ta'addanci na Trump
Shugaban Amirka ya nuna goyan bayansa ga kokarin da dakarun Iraki ke yi na kwato birnin Mosul.
Saurari shirin safe na 18.03.2017
Cikin shirin za ji karin bayani kan ganawar da Shugabannin Jamus da Amirka suka yi a jiya Juma'a a fadar White House.
Trump yace Merkel mace ce mai karimci
Shugaban Amirka Donald Trump ya baiyana goyon baya ga kungiyar kawancen tsaro ta NATO
Merkel za ta tattauna da Trump
Wannan ita ce ganawa ta farko da za a yi tsakanin shugabannin biyu
Kotun Amirka ta sake watsi da dokar baki
Kotun birnin Hawaii ta ce illolin hana baki shiga Amirka sun fi alfanunsa yawa.
Za a ji wata kotu ta sake yin fatali dokar baki na Amirka.
A cikin shirin za aji cewa wata kotun Amirka ta sake yin fatali dokar baki a kasar da ke daf da kama aiki.
Fata kan ganawar Merkel da Trump
Angela Merkel za ta gana da Shugaba Donald Trump a karo na farko bayan sukar da ya yi wa Jamus kan batutuwa da yawa.
Fata kan ganawar Merkel da Trump
Angela Merkel za ta gana da Shugaba Donald Trump a karo na farko bayan zabensa.
Sabuwar dokar 'yan gudun hijira ta Trump ta gamu da cikas
Alkali William Conley na jihar Wisconsin, ya ba da izinin dakatar da wannan doka ta wani dan lokaci.
kasar Iraki ta yaba wa shugaba Trump
Gwamnatin Iraki ta yaba wa Amirka game da cire wa kasar takunkumin shiga Amurka da shugaba Donald Trump ya yi.
Badakalar siyasar Amirka
Shugaba Donald Trump na zargin tsohon Shugaba Obama da leken asiri.
Trump: Ya kare antoni janar na kasar Amirka
'Yan Democrats na cewa antoni janar din na Amirka ya sauka daga mukaminsa.
Duniya na nazartar jawabin Shugaba Trump
Kamar yadda aka yi hasashen batun 'yan gudun hijira da tsarin inshorar lafiya na gwamnatin baya, wato Obamacare na daga cikin abin da ya mamaye jawabin shugaban da har yanzu ake ganin bai sauya ba a akidunsa.
Duniya na nazartar jawabin Shugaba Trump
Batun 'yan gudun hijira da tsarin inshorar lafiya na gwamnatin baya, na daga cikin abin da ya mamaye jawabin shugaban.
Amirka ta sake bayyana aniyar korar baki
Shugaban Amirka Donald Trump ya sake bayyana aniyarsa ta korar baki daga kasar.
Trump ya fadada matakin korar baki daga Amirka
Magajin garin birnin New York ya soki wannan mataki da ya kira na raba iyali da saka zullumi.
Jim Mattis ya nesanta kansa daga kalaman Trump.
Jim Mattis ya nesanta kansa daga kalaman Trump.
Shirin Yamma na DW 18.02.2017
Cikin shirin za a ji cewa kasar Amirka zata goyawa Turai baya.
Saurari shirin yamma na DW na 15-02-17
Shugaban Amirka Donald Trump ya tattauna da firaministan Isra'ila Benjamen Netanyahu.
Donald Trump ya gana da Benjamin Netanyahu
Wannan ita ce ganawa ta farko da shugaban na Amirka ya yi da firaministan Isra'ila.
Saurari shirin safe na 15.02.2017
A ciki Firaministan Isra'ila ya fara ziyarar aiki a Amirka, kana kasar Gambiya ta koma kungiyar Commonwealth da kotun duniya
Martanin 'yan Najeriya kan tattaunawar Buhari da Trump
Bayan tattaunawa tsakanin Shugaban Amirka Donald Trump da Shugaba Muhammadu Buhari akwai sabon fata tsakanin 'yan kasar.
Trump ya tattauna da Buhari kan ta'addanci
Shugaban Amirka Trump zai bada sabbin makamai ga gwamnatin Buhari ta Najeriya a yakin da take yi da 'yan ta'adda.
Saurari shirin safe na DW (14.02.2017)
A shirin za a ji Shugaba Buhari na Najeriya ya gana da Donald Trump na Amirka. Batun yaki da ta'addanci shi ne ya mamaye tattaunawar tasu.
Shinzo Abe ya shiga kwana na biyu na ziyararsa a Amirka
A cewar Abe Japan za ta iya nuna kwarewar da take da ita a fannoni daban-daban ga kasar Amirka.
Dambarwa kan hana baki shiga Amirka
Lauyoyi na kokarin kare manufar shugaba Trump kan hana shigar baki
Saurari shirin safe na DW (05.02.2017)
A shirin za a ji Amirka ta nemi daukaka karar hukuncin kotu da ya taka birki ga shirin hana shigar baki kasar. A kwai shirin Sharhunan bayan Labaru.
Kotu ta take umarnin Shugaba Trump kan baki
Kamfanin sufurin jiragen sama na Air France a ranar Asabar din nan ya ce kofarsa a bude take dan daukar fasinja.
Saurari shirin safe na DW (04.02.2017
A shirin za a ji a Amirka wani alkalin kotu ya taka birki ga shirin Shugaba Donald Trump na hana baki da matafiya shiga kasarsa daga kasashe bakwai da suka hadar da Iran da Iraki da Yemen da Libiya da Somaliya da Siriya da ke da mafiya rinjaye na al'umma Musulmi.
Nadin sabon alkalin-alkalan Amirka
Kalabale kan nadin sabon alkalin-alkalan Amirka
Nadin sabon aljkalin-alkalan Amirka
Shugaban Donald Trump ya nada wani alkali mai ra'ayin rikau Neil Gorsuch a kotun kolin Amirka domin cike gurbin daya daga cikin alkalan kotun mai shari'a Antonin Scalia wanda ya rasu a watan fabrairun bara.
Saurari shirin rana na 01.02.2017
Shugaba Donald Trump na Amirka ya nada wani alkali mai ra'ayin rikau Neil Gorsuch a kotun koli, kana an mika rahoton sake fasalta tarayyar Afirka.
Saurari shirin safe na 31.01.2017
A cikin shirin za a ji cewa shugaban Amirka Donald Trump ya kori Antoni Janar ta kasar wacce ta ki ta amincewa ta yi aiki da dokar da ya dauka wacce ta tanadi haramta wa 'yan wasu kasashen bakwai akasarinsu na Musulmi shiga kasar ta Amirka.
Trump ya sallami Antoni Janar ta Amirka.
Umarnin Trump na hana shigar yan wasu kasashe cikin Amirka ya dauki sabon salo.
Salon mulkin Trump na shan suka
Mulkin Trump na fuskantar suka da martani daga al'ummar duniya.
Martani kan salon mulkin Trump
Wasu kasashe sun fara mayar wa da Amirka martani da ma daukar matakan hana Amirkawa shiga kasarsu.
Saurari shirin safe na 30.01.2017
A ciki akwai hari a masallaci ya hallaka mutane biyar a kasar Kanada, kana matakin gwamnatin Shugaba Donald Trump na hana 'yan wasu kasashe shiga Amirka na janyo cece-kuce.
Shugabar Gwamnatin Jamus ta soki matakin shugaba Trump
Wasu 'yan majalisar dokokin Amirka sun je filin jirgin saman Los Angeles domin samun bayannai kan lamarin.
Shafin da ya wuce
Shafi 16 daga 18
Shafi na gaba