Rayuwar mata cikin kalubale
July 22, 2022Talla
Matan aure da ma wadanda aurensu ya mutu na fuskantar yaudara daga mazaje, ko da shi ke daga dukkanin bangarorin na mata da maza hakan na iya faruwa. Shirin Darasin Rayua ya gudanar da bincike na musammun a kan wannan batu wanda daga kasa za a iya saurari rahoton.