A wannan mako a cikin shirinku na Darasin Rayuwa za mu yi duba kan kalubalen da tsofaffin jami’an tsaro a Najeriya suke fuskanta wajen biyansu hakkokinsu bayan sun shafe sama da shekaru 30 ko akalla 35 suna yi wa kasa hidima a cikin wani yanayi mai cike da hadari da kuma sayar da rai domin kare martabar Najeriya.