Darasin Rayuwa: 13.05.2025
May 16, 2025Talla
Dabi'ar sayan hatsi a boye a kuma sayar bayan bukatarsa ta karu don cin riba dai ba sabon abu ba ne a wasu kasashen Afirka irinsu Najeriya.Masu wannan dabi'ar sun samu riba sosai a shekafrar da ta gabata, to amma bisa ga dukkan alamu reshe na neman juyawa da mujiya a bana. Daga kasa za a iya sauraron sauti.