Ko kun san matasa musamman dalibai a jihar Maradi da ke Jamhuriyar Nijar, sun dauki matakinbkoyon ayyukan hannu da wasu sana'o'i da ma daukar darussa ko fasahohin ilimin kwamfuta da nufin magance zaman banza musaman a wannan lokaci na dogon hutun 'yan makaranta? Shirin Dandalin Matasa ya yi nazari kan wannan batu.