SiyasaKamaru
Dandalin Matasa : 14.08.2025
August 14, 2025Talla
Tun daga farkon watan Yuni zuwa farkon watan Satumba ne daliban sekadanre da jami'o'i na Kamaru ke nisantar makarantu da litattafai don shiga dogon hutun bazara, inda baya ga hutar da kwakwalwa, suke shege ayarsu don samun kuzarin tinkarar sabon zangon karatu mai karatu. Amma dai wasu na taya iyayensu ayyukan gida ko na gonaki- Daga kasa za a iya sauraran sauti.