Dambarwar siyasa a Jamhuriyar Nijar
August 6, 2015Talla
'Yan siyasa da hukumomin da ke da ruwa da tsaki kan zaben shugaban kasa a Jamhuriyar Nijar sun fara shirin zabe wanda za a gudanar cikin shekara mai kamawa. Sauran al'ummar gari da masana harkokin siyasa kuwa tsokaci suka fara yi kan batun.