You need to enable JavaScript to run this app.
Tsallake zuwa shafin jadawali
Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Bidiyo
Shirye-shiryen DW Hausa
Yankuna
Najeriya
Nijar
Afirka ta Yamma
Sassa
Siyasa
Zamantakewa
Wasanni
Mayar da hankali
Ilimin Fasahar Zamani
Shirye-shiryen DW Hausa
Bidiyo
Talabijin kai tsaye
Talla
CDU, Christian Democratic Union
CDU ko Christian Democratic Union guda ce daga cikin manyan jam'iyyun da ke Tarayyar Jamus.
Tsallake zuwa bangare na gaba Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Merz ya bukaci garanbawul ga tsarin tallafi
Sabuwar takaddama na shirin kunno kai a gwamnatin hadaka ta Jamus kan garanbawul ga tsarin tallafin iyali
An rantsar da Merz shugaban gwamnatin Jamus
Merz ya zama sabon shugaban gwamnatin Jamus
Jamus: Merz ya gaza samun amincewar majalisa
Merz ya gaza samun amincewar zama shugaban gwamnatin Jamus.
Mambobin gwamnatin Jamus daga kawancen CDU/CSU
Bangaren CDU da CSU ya fitar da jerin mutanen da za su kasance ministoci a gwamnatin Tarayyar Jamus.
SPD za ta tsai da shawara kan hadaka da CDU a Jamus
Idan jam'iyyun suka cimma nasarar yin hadakar, za su kafa sabuwar gwamnatin Jamus karkashin jagorancin Friedrich Merz.
Kawancen CDU/ CSU ya gabatar da majalisar ministoci bakwai
Jam’iyyar masu ra’ayin 'yan mazan jiya ta Jamus ta gabatar da majalisar ministocinta guda bakwai.
CDU/CSU da SPD za su sanya hannu kan jadawalin mulkar Jamus
CDU da SPD za su gabatar da sunayen ministoci bakwai-bakwai, yayin da aka ware wa CSU gurabe uku na ministocin.
Jamus: Ana jiran ganin kamun ludayin Friedrich Merz
Ana dakon kafuwar sabuwar gwamnatin Jamus
CDU ta cimma yarjejeniyar kafa sabuwar gwamnati a Jamus
Merz zai maye gurbin Olaf Scholz a matsayin sabon shugaban gwamnatin Jamus, tare da fuskantar kalubalen harajin Trump.
Jam'iyyar Greens za ta tattauna kan kudin tsaron Jamus
Greens ta ce za ta dubi kudurin da jam'iyyun CDU/CSU da kuma SPD suka gabatar kan kudin da za su kashe don tsaron Jamus.
An kama hanyar kafa gwamnatin hadaka a Jamus
Kokarin neman kafa gwamnatin hadaka a Jamus, ya fara haifar da sakamako mai gamsarwa bayan zama na farko da aka yi.
Jamus: Bukatar kara yawan bashin da kasar ke karba
Jam’iyyun CDU/CSU da ke hankoron kafa gwamnati da jam’iyyar SPD sun bijiro da bukatar kara yawan bashin kasar.
CDU da SPD za su koma tattaunawa don kafa gwamnati a Jamus
Bangarorin biyu za su ci gaba da tattaunawar ce cikin gaggawa bayan cacar baka tsakanin shugabannin Amurka da Ukraine.
Merz ya gayyaci Netenyahu Jamus don yaukaka diflomasiyya
Friedrich Merz na duba yiwuwar gayyatar Firaministan Isra'ila Benjamin Netanyahu zuwa Jamus duk da sammacin da ke kansa.
Ya ya kawancen kafa gwamnatin Jamus zai kasance?
Kalubalen kafa kawancen sabuwar gwamnati a Jamus
Robert Habeck ya yanke kauna da jagorantar Greens
Mataimakin Shugaban Gwamnati kuma jagoran jam'iyyar Greens Robert Habeck ya ce zai sauka daga mukamin shugabancin Greens
Jamusawa na ci gaba da zuwa rumfunan zabe don kada kuri'a
Hasashen masana ya nuna cewa 'dan takarar hadakar jam'iyyun CSU/CDU Friedrich Merz ne zai samu nasarar kafa gwamnati.
Jam'iyyar CDU/CSU na kan gaba a zaben Jamus
Hasashen farko na cewar CDU/CSU za ta sami kashi 29%, yayin da AfD ke tsammanin samun 19.5%, ita kuwa SPD ta samu 16%.
Jamusawa na zaben sabuwar gwamnati a Lahadin nan
Zaben na zuwa ne watanni bakwai kafin lokacinsa, sakamakon rushewar gwamnatin hadaka karkashin jagorancin Olaf Scholz.
Jam'iyyun siyasar Jamus na karkare yakin neman zaben Lahadi
Friedrich Merz na CDU da ke kan gaba a cikin 'yan takarar, na daga cikin masu jawabi, sai jagoran CSU da 'dan takararsu.
Dandalin Matasa 21.02.2025
Shirin ya duba irin gudunmawar matasa a yakin neman zaben Jamus da ci-gaban da suke fatan samu idan aka girka gwamnati.
Zaben Jamus: Yan takara sun tafka muhawara
Manyan 'yan takarar kujerar Shugaban Gwamnatin Jamus sun fuskanci sauran kananan 'yan takara tare da tafka muhawara.
Jamus: Farin jinin CDU da CSU ya ragu gabanin zabe
Zaben Jamus: Kuri'ar jin ra'ayin Jama'a gabanin zabe
Shirin Yamma 02.02.2025
Shirin Yamma 02.02.2025
CDU na fuskantar tirjiya a fagen siyasar Jamus
Dubban mutane sun gudanar da gangami a biranen Jamus domin nuna fushinsu kan matakin jam'iyyar CDU kan 'yan gudun hijira
Jamus: Kudirin tsaurara dokar shige da fice
Shin an kawo karshen matakin juya baya ga Jam'iyyar AfD mai akidar kyamar baki wajen kafa gwamnatin tarayya a Jamus?
Olaf Scholz ya caccaki manufofin Merz na bakin haure
Yunkurin kulla kawance tsakanin jam'iyyun adawa na CDU da AfD na tayar da kura a Jamus
Jamus: Kafa gwamnatin hadaka a Saxony
SPD da CDU sun kafa gwamnatin hadaka a jihar Saxony da ke gabashin Jamus, bayan samun nasarar jam'iyyar AfD.
Jamus: Ana kada wa Scholz kuri'ar yankan
'Yan majalisa uku daga jam'iyyar adawa ta AfD mai kyamar baki sun lashi takobin zaben ci gaba da zaman Olaf Scholz.
A watan Febrairu za a yi zaben Jamus
An saka watan Febrairu mai zuwa domin zaben kasa baki daya a Jamus bayan rushewar gwamnatin kawance.
Tasirin zaben Brandenburg a siyasar tarayyar Jamus
Ana dasa ayar tambaya a kan makomar gwamnatin tarayyar Jamus, duk da nasarar da jam'iyyar SPD ta yi a zaben Brandenburg.
A karon farko cikin tarihin Jamus AfD ta samu nasara
Jam'iyyar AfD da ke kyamar baki tayi nasara a Thuringia da ke gabashin Jamus, sannan tana biya wa CDU a Saxony.
Scholz: Za mu tsaurara doka kan hari da wuka
Scholz ya bukaci tsaurara dokoki kan amfani da wuka
Jam'iyyun CDU/CSU na kan gaba a zaben EU
A yayin da ake kammala zaben wakilan majalisar dokokin EU kawancen jam'iyyun Olaf Scholz ta fuskanci barazana daga AfD.
'Yancin kada kuri'a a Jamus ga mata
A shekara ta 1918 bayan yakin duniya na biyu, mata a Jamus suka samu 'yancin shiga zabe a zamanin Jamhuriyar Weimar.
Von der Leyen ta tabbatar da sake neman takara
Ursula von der Leyen za ta nemi shugabancin EU a wa'adi na biyu
Ursula von der Leyen za ta sake neman shugabancin EU
Ursula von der Leyen na da muradin sake neman shugabancin EU
Majalisar EU na shirin bai wa Von der Leyen damar zarcewa
Kawancen jam'iyyu masu ra'ayin mazan jiya ta CDU a majalisar Turai na shirin bai wa Ursula von der Leyen damar zarcewa.
Jamus: Sabuwar doka kan bakin haure
Jamus ta yi sabuwar doka kan bakin haure, tare da yin koyi ga kasar Kanada kan matakan dakile karancin ma'aikata.
Jamus: Jam'iyyar SPD ta sha kaye a Berlin
Jam'iyyar Social Democrats ta sha kaye a zaben da aka gudanar na jiha a Berlin.
Jam'iyyar gwamnati ta sha kaye a Jamus ta Yamma
Zaben da ya gudana a jiya a jihar North Rhine-Westphalia a Jamus, gwaji ne ga tasirin 'yan siyasar kasar.
Jam'iyyar shugaban gwamnati ta sha kaye
Jam'iyyar shugaban gwamnati ta sha kaye a zaben jihar North Rhine-Westphalia.
Tasirin nahiyar Afirka ga sabuwar gwamnatin Jamus
Ana mahawara kan irin fifikon da sabuwar gwamnatin Jamus za ta bai wa kasashen nahiyar Afirka.
An tattauna batun kafa gwamnatin Jamus
Kawancen jami'iyyun SDP da Green da FDP sun tattauna batun kafa sabuwar gwamnati
Shugabancin CDU zai yi murabus
Shugaban jam'iyar CDUna shirin yin murabus daga mukaminsa na shugabancin jam'iyyar bayan gaza samun nasarar zabe
Yiwuwar kafa gwammnatin hadaka a Jamus
Fara tattaunawa tsakanin jam'iyyun na zaman mataki na farko a yunkurin kafa gwamnatin hadakar a Jamus.
Jamus: Kokarin kafa gwamnatin hadaka
Jam'iyyun SDP da CDU da ke kan gaba a zaben Jamus, na zawarcin jam'iyyun The Greens da FDP domin kafa gwamnatin hadaka.
Ziyarar Merkel a Aachen
Merkel ta kai ziyara ga mahaifar dan takarar CDU.
Angela Merkel ta yi kiran a zaba wa Jamus makoma
Shugabar gwamnatin Jamus ta bukaci a zabi wanda take son ya gaje ta, a daidai lokacin da aski ya zo gaban goshi.
Zaben Jamus na 2021: Kawancen jam'iyyu
DW ta duba salon launuka na Jamus don nazarin yadda jam'iyyu za su kafa gwamnatin kawance.
Shafin da ya wuce
Shafi 1 daga 6
Shafi na gaba