You need to enable JavaScript to run this app.
Tsallake zuwa shafin jadawali
Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Bidiyo
Shirye-shiryen DW Hausa
Yankuna
Najeriya
Nijar
Afirka ta Yamma
Sassa
Siyasa
Zamantakewa
Wasanni
Mayar da hankali
Ilimin Fasahar Zamani
Shirye-shiryen DW Hausa
Bidiyo
Talabijin kai tsaye
Talla
Bauchi
Bauchi yana cikin manyan garuruwa na arewacin Najeriya kuma garin ke zama helkwatar jihar ta Bauchi.
Tsallake zuwa bangare na gaba Rahotanni da sharhuna
Rahotanni da sharhuna
Ko kun san a nan aka binne marigayi Tafawa Balewa?
Ko kun san a nan aka binne marigayi Tafawa Balewa?
Ku kalli faifen bidiyonmu, na gidan tarihin da aka binne Marigayi Alhaji Sir Abubakar Tafawa Balewa.
Ana alhinin rasuwar Sheikh Dutsen Tanshi
Ana alhinin rasuwar Sheikh Dutsen Tanshi
Al'ummar musulmi a Jihar Bauchi da Najeriya baki daya na alhinin rasuwar sheikh Dr Idris Dutsen Tanshi
Hira da Usman Shehu Usman, sabon kwamishina a jihar Bauchi
Hira da Usman Shehu Usman, sabon kwamishina a jihar Bauchi
Likkafar Usman Shehu Usman ta ci-gaba, inda ya tashi daga ma'aikacin rediyon DW zuwa kwamishinan watsa labarai a Bauchi.
Najeriya: Ambaliya ta janyo asarar rayuka
Najeriya: Ambaliya ta janyo asarar rayuka
Ruwan sama kamar da bakin kwarya, ya haifar da ambaliyar ruwa a kanana hukumomi 17 da ke jihohin Borno da Yobe.
Sheikh Dahiru Bauchi da gudunmawarsa
Sheikh Dahiru Bauchi da gudunmawarsa
Fitaccen malamin addinin Musuluncin nan Sheikh Dahiru Usman Bauchi murna ya cika shekaru 100 a kalandar hijiriyya.
Rabon zakka ya bar baya da kura a Najeriya
Rabon zakka ya bar baya da kura a Najeriya
Ana ba wa masu tallafi shawarwari kan yadda za su taimakawa mabukata, bayan da masu karbar zakka sun mutu a Bauch.
Nuna karin wasu
Duk abin da ya shafi (136) wannan maudu'i
Talla