Mahawara kan 'yan gudun hijira a Jamus
November 5, 2015Talla
Siyasar gwamnatin Shugaba Angela Merkel kan batun 'yan gudun hijira na ci gaba da haifar da mahawara a kasar inda masu adawa da tsarin gwamnatin kasar na bude kofofin kasar ga 'yan gudun hijira ke fuskantar turjiya daga bangare masu adawa.