You need to enable JavaScript to run this app.
Tsallake zuwa shafin jadawali
Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Bidiyo
Shirye-shiryen DW Hausa
Yankuna
Najeriya
Nijar
Afirka ta Yamma
Sassa
Siyasa
Zamantakewa
Wasanni
Mayar da hankali
Ilimin Fasahar Zamani
Shirye-shiryen DW Hausa
Bidiyo
Talabijin kai tsaye
Talla
Bahrain
Bahrain kasa ce da ke yammacin kogin Gulf.
Tsallake zuwa bangare na gaba Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
An tsawaita tsagaita wuta a Gaza da kwana guda
Qatar ta tabbatar da cewa an tsawaita yarjejeniyar tsagaita buda wuta a Gaza da kwana guda.
Kokarin tsawaita tsagaita wuta a Gaza
Masu shiga tsakani a rikicin Isra'ila da Hamas, na kokarin ganin an kara tsawaita wa'adin yarjejeniyar tsagaita wuta.
Shirin Rana: 23.11.2023
Biden na sa ran Hamas za ta saki matanen da ta tsare
Shugaban Amurka na sa ran za kusa cimma yarjejeniya da kungiyar Hamas domin ta saki mutanen da ta yi garguwa da su.
Ziyarar shugaban Turkiyya a Jamus
Kungiyoyin Yahudawa a kasar Jamus sun bukaci a hana shugaba kasar Turkiyya ziyara a cikin kasar.
Shirin Yamma: 16.11.2023
Matsayar Jamus a rikicin Gabas ta Tsakiya
Rikicin yankin Gabas ta Tsakiya da rawar da Jamus ke takawa saboda alakarta da Isra'iala da ke gwabza fada da Hamas.
Shirin Yamma: 15.11.2023
Annalena Baerbock ta ziyarci Gabas ta Tsakiya
Babbar jami'ar diflomaisyyar kasar Jamus, Annalena Baerbock ta ziyarci yankin falasdinawa da kuma Isra'ila.
Shugaba Erdogan zai ziyarci Jamus
A karon farkon cikin shekaru uku Shugaban Turkiyya zai ziyarci kasar Jamus.
WHO: Gargadi kan gurguncewar tsarin kiwon lafiya a Gaza
WHO ta yi gargadi kan tabarbarewar tsarin kiwon lafiya a zirin Gaza.
Gaza: Yarima ben Salmane ya yi tir da hare-haren Isra'ila
Yarima mai jiran gado na Saudiyya ya yi tir da luguden wutar da dakarun Isra'ila ke ci gaba da yi wa zirin Gaza.
Iran: rikicin Gaza ya yadu a yankin Larabawa
Iran ta ce ba makawa rikicin zirin Gaza ya yadu a yankin Larabawa duba da kin amincewar Isara'ila ta tsagaita wuta.
Blinken ya kammala ziyara a Gabas ta Tsakiya da Asiya
Antony Blinken ya kammala rangadi a Gabas ta Tsakiya da nahiyar Asiya.
Jami'an agaji 192 sun halaka a zirin Gaza
Akalla jami'an agaji da na kiwon lafiya 192 sun halaka a zirin Gaza sakamakon luguden wutar dakarun Isra'ila.
Shirin Rana: 06.11.2023
Turkiyya na son Amurka ta sa baki don tsagaita wuta a Gaza
Turkiyya ya bukaci Amurka da ta dauki mataki cikin gaggawa don tsagaita bude wuta a zirin Gaza.
Ana zargin Rasha da tallafa wa Hamas
Yaya Rasha ke ji game da yakin Gabas ta Tsakiya?
Shirin Rana: 01.11.2023
Shirin Rana: 31.10.2023
Gwamnatin Najeriya ta amince da kwarya-kwaryar kasasfin kudi da ya tashi a Naira triliyan 2.17 domin gudanar da wasu aiyyuka kafin karshen shekarar 2023, a Nijar hukumomin jihar Agadez sun yi gargadi ga masu sayar da gurbataccen abincin wa yara 'yan makaranta.
Shirin Yamma: 27.10.2023
Babban Zauren MDD na tattauna rikicin Gaza
Wakilan diflomasiyyar Israia'ila da Falasdinawa sun baiyana bahasi a taron MDD
Shirin Yamma: 25.10.2023
Shirin Rana: 25.10.2023
Shirin Yamma 23.10.2023
Shirin Safe: 23.10.2023
Ana tuhumar tsohon firaministan Pakistan Imran Khan da fallasa bayanai sirri, Bakin haure 'yan Afrika sama da 1.500 sun isa Tsibirin Kanary na kasar Spain a karshen mokon jiya.
Shirin Safe: 19.10.2023
Shirin Yamma: 18.10.2023
Biden ya ce sake mamayar Gaza babban kuskure ne
Yayin da sojojin Isra'ila ke shirin kai wa Gaza farmaki ta kasa, Shugaba Biden ya ce yunkurin mamaye zirin kuskure ne.
Gabas ta Tsakiya: Bukatar agajin Chaina
Amurka ta nemi tallafin Chaina da ke zaman kawa ga kasar Iran, ta taimaka wajen magance rikicin Isra'ila da Hamas.
Shirin Yamma: 13.10.2023
Falasdinwa sun fara bin umurnin Isra'ila na gudu daga Gaza
Isra'ila ta ba da umarnin kwashe dukkan fararen hula daga zirin Gaza domin kare rayukansu daga ruwan bama-bamai.
Isra'ila ta ba da sa'o'i 24 don kwashe mazauna Gaza
Isra'ila ta sanar da MDD cewa ta ba da wa'adi na sa'o'i 24 domin kwashe mutane miliyan daya da dubu 100 daga Gaza.
Gaza zai iya ruruta rikicin Isra'ila da Hezbollah
Killace Gaza da Isra'ila ta yi bayan hare-haren Hamas na iya sauya lamarin cikin kankanin lokaci zuwa sabon rikici.
Falasdinawa a Gaza na cikin mawuyacin hali
Adadin wadanda suka mutu da kuma jikkata na karuwa a Gaza, yayin da Isra'ila ke ci gaba da kai harin ramuwar gayya.
Shirin Safe: 12.10.2023
Kungiyoyi da kasashen duniya na kokarin yayyafa wa rikicin Isra'ila da zirin Gaza ruwa, Babban jami'in diflomasiyyar EU ya isa Chaina domin ziyarar aiki.
Kokarin sako Isra'ilawa a Zirin Gaza
Kungiyar agaji ta Red Cross ta ce tana tattaunawa da Hamas da kuma Isra'ila domin sako mutanen da aka yi garkuwa da su.
Shugaban Turkiyya ya soki rikicin Gabas ta Tsakiya
Erdogan ya yi Allah wadai da kisan fararen hula a Isra'ila yana mai adawa da hare-haren wuce gona da iri a kan Gaza.
Yakin Gabas ta Tsakiya ya dauki hankalin Najeriya
Yakin da ke faruwa tsakanin Isra'ila da Falasdinu ya dauki hankalin Najeriya inda malaman addini suka nemi sasantawa.
Kona al-Qur'ani ya janyo cece-kuce
Iraki da Iran da Saudiyya da sauran kasashen yankin Gabas ta Tsakiya, sun yi tir da matakin kona al-Qur'ani a Sweden.
Yakin Rasha da Ukraine na barazana ga aikin fitar da hatsi
Majalisar Dinkin Duniya ta bayyana fargaba kan barazanar da yarjejeniyar fitar da hatsi daga Ukraine ke fuskanta.
Isra'ila da Gaza sun kasa tsagaita wuta
Kokarin da Masar da Katar da Amirka ke yi na ganin an tsagaita wuta tsakanin Isra'ila da yankin Zirin Gaza ya ci tura.
SIPRI: cinikin makamai ya karu a Turai
Cibiyar nazarin zaman lafiya SIPRI ta ce yawan makaman da ke shiga nahiyar Turai ya ninka a bara.
Blinken ya gana da Mahmud Abbas
Sakataren harkokin wajen Amurka ya nuna alhini a kan asarar rayuka da aka yi a sabon rikicin da ya barke a yankin.
Gabas ta Tsakiya: Ziyarar Antony Blinken
A daidai lokacin da rikici ya yi kamari tsakanin Isra'ila da Falasdinu, sakataren wajen Amirka ya fara ziyara a yankin.
Amirka ta nemi a yi sulhu a Gabas ta Tsakiya
Amirka ta yi kira ga mahukuntan Isra'ila da Falasdinu kan su kai zuciya nesa su nemi sulhu.
Falasdinu ta tsayar da yarjejeniyar tsaro da Isra'ila
Mahukuntan Falasdinawa sun jingine aiki da yarjejeniyar tsaron hadin guiwa da 'yan sandan Isra'la.
Kammala ziyarar Shugaba Biden a yankin Gabas Ta Tsakiya
Shugaban Amirka Joe Biden ya kammala ziyara a yankin Gabas Ta Tsakiya
Biden na ziyara a Gabas ta Tsakiya
A kokarin kara karfafa dangantaka da Gabas ta Tsakiya, Shugaban Amirka Joe Biden na ziyara ta farko a yankin.
Shugaba Biden na ziyara a Gabas ta Tsakiya
Biden na ziyara mai cike da sarkakakiya a Gabas ta Tsakiya
Shafin da ya wuce
Shafi 6 daga 12
Shafi na gaba