You need to enable JavaScript to run this app.
Tsallake zuwa shafin jadawali
Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Bidiyo
Shirye-shiryen DW Hausa
Yankuna
Najeriya
Nijar
Afirka ta Yamma
Sassa
Siyasa
Zamantakewa
Wasanni
Mayar da hankali
Ilimin Fasahar Zamani
Shirye-shiryen DW Hausa
Bidiyo
Talabijin kai tsaye
Talla
Bahrain
Bahrain kasa ce da ke yammacin kogin Gulf.
Tsallake zuwa bangare na gaba Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Lufthansa da abokan huldarsa sun soke jigila zuwa Isra'ila
hi ma kamfanin sufurin jiragen sama na kasar Poland, ya sanar da soke zirga-zirgarsa zuwa birnin Tel-Aviv na Isra'ila da
Guterres: Gabas ta Tsakiya ka iya fadawa yaki
Sakataren na MDD ya yi gargadi kan halin da ake ciki a Gabas ta Tsakiya
Kasashen G7 za su kakabawa Iran takunkumi saboda Isra'ila
Kasashen na G7 sun hada da Amurka da Burtaniya da Faransa da Japan da Canada, sai Jamus da kuma Italiya
Shirin Safe 17.04.2024
Amurka za ta kakaba wa Iran takunkumi saboda harin Isra'ila
Shugabar hukumar kula da baitulmalin Amurka Janet Yellen, ta ce suna tattaunawa da kawayensu kan batun
Shirin Safe 16.04.2024
Shirin Safe 16.04.2024
Jamus ta gayyaci jakadan Iran da ke kasar
Jamus ta gayyaci jakadan Iran a matsayin martani ga gayyatar jakadanta da na Burtaniya da na Faransa da Teheran ta yi.
Shirin Yamma 14.04.2024
Shirin Yamma 14.04.2024
Iran ta kai wa Isra'ila hare-hare da jirage marasa matuka
Harin na Iran dai martani ne ga harin da aka kai wa ofishin jakadancinta na Syria, wanda ya hallaka manyan kwamandojinta
Sojin Iran sun kama jirgin ruwan Isra'ila a gabar ruwan Gulf
Dakarun da suka kwaci jirgin ruwan sun yi amfani da jirgi mai saukar ungulu wajen durawa kan jirgin
Amurka ta aike da karin sojoji yankin Gabas ta Tsakiya
Amurka ta sanar da aike karin sojojinta zuwa yankin Gabas ta Tsakiya
Gaza: Amurka ta mika wa MDD daftarin tsagaita wuta
Sakataren harkokin wajen Amurka ya sanar da cewa Amurka ta gabatar da wani daftarin kudiri ga kwamitin sulhu na MDD.
Shirin Yamma 11.03.2024
Shirin Yamma 11.03.2024
Shirin Rana 01.03.2023
Isra'ila ta halaka masu karbar kayan agaji a Gaza
Wani asibiti da ke Gaza ya ba da rahoton mutuwar akalla Falasdinawa 50 yayin da dakarun Isra'ila suka bude musu wuta.
Isra'ila na shan suka kan farmakin da ta kai Rafah
Kasashen duniya na gargadin Isra'ila kan farmaki ta kasa da dakarunta suka kai wa yankin Rafah.
Shirin Rana 12.02.2024
Mace-mace na karuwa a Rafah saboda luguden wuta na Isra'ila
Jiragen yakin Isra'ila sun karkata zuwa Rafah bayan watsewa baram-baram a yunkurin cimma tsagaita wuta a Zirin Gaza.
Masar da Qatar za su jagoranci sulhun tsagaita wuta a Gaza
Masar da Qatar za su jagoranci tattaunawar tsagaita wutar rikicin Gaza
Shirin Yamma: 06.01.2024
Kokarin tsagaita wuta a yankin Zirin Gaza
Hamas ta sanar da mika amsoshinta dangane da batun tattauna yiwuwar tsagaita wuta, a yankin Zirin Gaza.
Blinken ya fara sabon rangadi a Gabas ta Tsakiya
Blinken ya isa Saudiyya, zangon farko na sabon rangadin da zai yi a yankin Gabas ta Tsakiya.
Amurka da Burtaniya sun sake kai hari Yemen
Amurka da Burtaniya sun sake kai jerin hare-hare a wadansu cibiyoyin 'yan tawayen Houthi da ke Yemen.
Iran ta yi tir da harin Amurka a Iraki da Siriya
Teheran ta yi martani da kakkausan lafazi kan harin daukar fansa da Amurka ta kai Iraki da Siriya.
Shirin Yamma: 02.02.2024
Amurka za ta rama kisan sojojinta da aka yi a Jordan
Amurka ta sha alwashin ramuwar gayya ga wadanda suka halaka sojojinta a Jordan
Iran ta musanta zargin kisan sojojin Amurka
Iran ta wanke kanta daga harin da ya yi ajalin sojojin Amurka uku.
Shirin Yamma 26.01.2024
Shirin Yamma 24.01.2024
Shirin Rana 23.01.2024
Antony Blinken zai fara ziyarar aiki ta tsawon mako a Afirka
Antony Blinken zai fara ziyarar aiki ta tsawon mako guda a Afirka
MDD na fargabar rincabewar rikicin Yemen da Gabas ta Tsakiya
MDD na fargabar yiwuwar rincabewar rikicin Yemen da Gabas ta Tsakiya
Shirin Rana: 13.12.2023
Shirin Safe 11.12.2023
Shirin Yamma 10.01.2024
Abbas da Blinken sun magantu kan yakin Hamas da Isra'ila
A daidai lokacin da Antony Blinken ke tattauna batun rikicin Gaza, shuwagabanin Larabawa na taron gaggawa a kasar Jodan.
Sakataren harkokin wajen Amurka zai je Gabas ta Tsakiya
Sakataren harkokin wajen Amurka Antony Blinken zai fara wata ziyarar aiki a Gabas ta Tsakiya
Shirin Yamma 03.01.2024
Isra'ila ta kashe mataimakin shugaban kungiyar Hamas
Shi Saleh Al-Arouri da a Isra'ila ta zarga da kai hare-hare, an zabe shi ne a matsayin mataimakin shugaban Hamas a 2017.
Shirin Yamma: 29.12.2023
Yadda shekarar 2023 ta kasance a yankin Gabas ta Tsakiya
Muhimman abubwan da suka dauki hankali a yankin Gabas ta Tsakiya a shekarar 2023 mai karewa.
Shirin Rana 28.12.2023
MDD ta bukaci Isra'ila ta dakatar da cin zarafin Falasdinawa
Galibin kashe-kashen na faruwa ne a lokacin da jami'an tsaron Isra'ila ke kai somame ko kuma arangama.
Shirin Yamma 26.12.2023
Shirin Yamma: 23.12.2023
Shirin Yamma: 20.12.2023
Gaza: Shugaban Hamas zai kai ziyara Masar
Gaza: Shugaban Hamas zai kai ziyara Masar
Shirin Yamma: 15.12.2023
Shirin Yamma: 10.12.2023
Shirin Yamma: 08.12.2023
Shafin da ya wuce
Shafi 5 daga 12
Shafi na gaba