You need to enable JavaScript to run this app.
Tsallake zuwa shafin jadawali
Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Bidiyo
Shirye-shiryen DW Hausa
Yankuna
Najeriya
Nijar
Afirka ta Yamma
Sassa
Siyasa
Zamantakewa
Wasanni
Mayar da hankali
Ilimin Fasahar Zamani
Shirye-shiryen DW Hausa
Bidiyo
Talabijin kai tsaye
Talla
Bahrain
Bahrain kasa ce da ke yammacin kogin Gulf.
Tsallake zuwa bangare na gaba Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Alhaki ne ya kama shugaban Hezbollah da aka kashe - Biden
Shugaban na Amurka Joe Biden ya ce kashe Hassan Nasrallah da Isra'ila ta yi, ya nuna alhakin mutane ne ya kama shi.
Yaki ka iya mamaye Gabas ta Tsakiya - Scholz
Gargadin da shugaba Scholz ya yi, ya biyo bayan watsi ne da Isra'ila ta yi na tsagaita wuta a yaki da Hezbollah.
Shirin Rana: 26.09.2024
Shirin Rana: 25.09.2024
Sabbin hare-haren Isra'ila sun sa 'yan Lebanon tserewa
Isra'ila ta yin ruwan bama-bamai a Lebanon a rana ta uku a jere, lamarin da ya yi sanadin kaurace wa dubban 'yan kasar,
Mayakan Hezbollah sun harba rokoki zuwa arewacin Isra'ila
Kungiyar Hezbollah ta tsananta hare-hare zuwa Isra'ila, abin da ya sanya Isra'ila daukar matakan kare fararen hula.
Isra'ila ta ce ta kashe kwamandojin Hezbollah guda goma
Hare-haren Isra'ila a Lebanon ya yi sanadi mutuwar Ibrahim Aqil na rundunar Al-Radwan da wasu kwamandojin Hezbollah.
Shirin Rana: 20.09.2024
Shirin Rana: 18.09.2024
Shirin Rana: 16.09.2024
Shirin Rana: 09.09.2024
Jamus ta shawarci Isra'ila a kan zaman lafiya a Zirin Gaza
Ministar harkokin wajen Jamus, ta yi kira ga Isra'ila da ta dakatar da aikin fadada matsugunai a yankin Falasdinu.
Shirin Yamma: 30.08.2024
Allurar Polio ta sa tsagaita wuta a Gaza
Israila da Hamas sun tsagaita wuta don allurar Polio a Gaza
Shirin Rana: 29.08.2024
Shirin Yamma 22.08.2024
Shirin Yamma 22.08.2024
Shirin Rana: 21.08.2024
Shirin Yamma: 19.08.2024
Antony Blinken na ziyara a Isra'ila
Sakataren harkokin wajen Amirka, Antony Blinken na matsa lamba kan kawo karshen yakin Gaza.
Shirin Yamma: 16.08.2024
Shirin Rana: 15.08.2024
Shirin Rana: 09.08.2024
Shirin Safe 07.08.2024
Fargabar rikici tsakanin Isra'ila da Iran
Lebanon na fatan Iran zata dakatar da shirinta na mayar da zazzafan martani a kan Isra'ila, bayan kisan Ismail Haniyeh.
Shirin Yamma 05.08.2024
Shirin Yamma 05.08.2024
Shirin Yamma: 02.08.2024
Amurka za ta kara karfin soja a Gabas ta Tsakiya
Amurka ta ce za ta aike da wata rundunar musamman ta masu amfani da jiragen yaki zuwa yankin Gabas ta Tsakiya.
Shirin Rana: 01.08.2024
Shirin Yamma: 31.07.2024
Harin Isra'ila kan makaranta ya halaka Falasdinawa 30
A yayin da hukumomi a Gaza ke cewa makarantar mafaka ce ga mata da yara, Isra'ila kuwa ta ce Hamas ta kai wa hari.
Netanyahu ya kai wa sojojin Isra'ila ziyara a Gaza
Ziyarar Netanyahu ta zo ne a lokacin da ya ke shirye-shiryen yin jawabi ga majalisar wakilan Amurka kan yakin Gaza.
Kasashen Larabawa da juyayin Ashura
Lokacin da Musulmi mabiya Sunnah ke Azimin Ashura da bikin cika ciki, ana ci gaba da tsangwamar Musulmi mabiya Shi'a.
Jamus ta ce Iran ta tallafa dakile rikicin Gabas ta Tsakiya
Ministar harkokin wajen Jamus Annalena Baerbock ce ta yi wannan kira, yayin tattaunawa da ministan harkokin wajen Iran
Shirin Rana 11.06.2024
Shirin Rana 11.06.2024
Faransa na tattauna rikicin Gaza da kasashen Larabawa
Hukuomin kasashen Larabawa da na Faransa na tattauna batutuwan yakin Gaza da Isra'ila ke yi.
Shirin Rana: 22.05.2024
Shirin Yamma: 20.05.2024
Shirin Rana: 13.05.2024
Yakin Isra'ila da Hamas na janyo kalubale
Wata jami'a a Brussels babban birnin kasar Beljiyam za ta kawo karshen duk wani aikin hadin gwiwar bincike da Isra'ila.
Shirin Rana: 07.05.2024
Shirin Rana: 06.05.2024
Karuwar gangamin goyon bayan Falasdinawa a jami'o'in Amurka
Daliban jami'o'in Amurka na ci gaba da zanga-zangar bukatar kawo karshen yakin Gaza da adawa da manufofin Biden.
An nuna hotunan wasu daga Isra'ilawan da Hamas ke rike da su
'Yan Isra'ila biyu sun bayyana a cikin faifan bidiyon da Hamas ta nuna na mutanen da take garkuwa da su
Shirin Rana: 24.04.2024
Shirin Rana 22.04.2024
Shirin Yamma: 22.04.2024
Shirin Yamma: 21.04.2024
Scholz: Gujewa ta'azzarar al'amura a Gaza
Jamus ta bukaci Isra'ila da ta guji kara ta'azzarar al'amura a yankin Gabas ta Tsakiya, a daidai lokacin yaki ke kamari.
Shirin Yamma: 20.04.2024
MDD na nuna damuwa kan rikicin Gabas ta Tsakiya
Duniya ta bukaci kai zuciya nesa tsakanin Israila da Iran
Shafin da ya wuce
Shafi 4 daga 12
Shafi na gaba