You need to enable JavaScript to run this app.
Tsallake zuwa shafin jadawali
Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Bidiyo
Shirye-shiryen DW Hausa
Yankuna
Najeriya
Nijar
Afirka ta Yamma
Sassa
Siyasa
Zamantakewa
Wasanni
Mayar da hankali
Ilimin Fasahar Zamani
Shirye-shiryen DW Hausa
Bidiyo
Talabijin kai tsaye
Talla
Bahrain
Bahrain kasa ce da ke yammacin kogin Gulf.
Tsallake zuwa bangare na gaba Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Shirin Rana: 02.01.2025
Burtaniya ta bai wa Afirka da Asiya tallafin fam miliyan 61
Burtaniya ta ce tallafin zai mayar da hankali kan ayyukan jin kai ga al'ummomin kasashen da rikici ya ɗaiɗaita
Matasa za su kwato mulkin Siriya in ji Iran
Matasa za su kwato mulkin Siriya daga 'yan tawayen da suka karbe iko da kasar in ji babban malamin addini na Iran.
Jagoran Siriya ya gana a karon farko da jami'an Amurka
Amurka ta sanar da janye tukwicin da ta saka a baya na a kamo mata sabon shugaban Siriya Hayat Tahrir al-Sham
Shirin Rana: 19.12.2024
Taron kasa da kasa a Jordan kan Gabas Ta tsakiya.
Taron kasashen duniya kan halin da ake ciki a Syria
Lebanon: 'Yan gudun hijira na komawa
Bayan lafawar hare-haren Isra'ila a Lebanon, wasu daga cikin 'yan kasar da suka tsere sun fara komawa.
Shirin Rana: 11.12.2024
Rikicin Siriya zai shafi kasashe makwabta
Isra'ila ta kai hare-hare da zummar lalata rumbun makaman Siriya don hana sabbin jagororin kasar kai mata hari.
Shirin Rana: 09.12.2024
Shirin Rana: 05.12.2024
'Isra'ila ta aikata kisan kare dangi a Gaza'
Amnesty International ta ce dukkan sharuddan aikata laifin kisan kare dangi sun cika a yakin da isra'ila ke yi a Gaza.
Shirin Rana: 04.12.2024
Yan sandan Jamus far wa Kurdawa yan Iraqi masu safarar baki
Matakin ya biyo bayan binciken da Belgium da Jamus da kuma Faransa suka gudanar, tare da kama gungun Kurdawa 'yan Iraqi.
Shirin Rana: 29.11.2024
Shirin Rana: 28.11.2024
Ko rikicin Gabas ta Tsakiya zai zo karshe?
An cimma yarjejeniyar tsagaita wuta tsakanin Isra'ila da Hezbollah, wacce ake fatan za ta kawo karshen rikicin yankin.
Shirin Rana: 27.11.2024
Shirin Rana: 21.11.2024
Kalaman Tinubu kan Gabas ta Tsakiya na shan suka
Maratanin 'yan Najeriya kan kalaman Tinubu kan rikicin yankin Gabas ta Tsakiya
Donald Trump ya ayyana lashe zaben Amurka
Donald Trump na Republican ya lashe zabe a North Carolina da Georgia da kuma Pennsylvania daga cikin jihohi raba gardama
Shirin Yamma 01.11.2024
Shirin Yamma 01.11.2024
Shirin Rana: 31.10.2024
Shirin Rana: 30.10.2024
Isra'ila na shirin haramta wa MDD aikin agaji a Falasdinu
Isra'ila ta jima tana zargin hukumar ta UNRWA da alaka da kungiyar Hamas ta Falasdinawa.
Amurka ta gaza cimma matsaya kan tsagaita wuta a Gaza
Kokarin Amurka na cimma yarjejeniyar tsagaita wuta a zirin Gaza ya ci tura
Ko Hezbollah ta shirya tunkarar Isra'ila?
Wani karfi kungiyar Hezbollah ke da shi na tunkarar Isra'ila, yayin da take zafafa hare-hare a Lebanon?
Shirin Safe 25.10.2024
Shirin Safe 25.10.2024
Shirin Yamma: 24.10.2024
Amurka na son ganin an tsagaita wuta a Gaza
Sakataren harkokin kasashen ketare na Amurka Antony Blinken zai kara matsa lamba, domin a tsagaita wuta a Zirin Gaza.
Ali Khamenei ya ce mutuwar Sinwar ba ta sanyaya gwiwarsu ba
Sanarwar ta Ayatollah Khamenei ta ce hakika mutuwar Yahya Sinwar ta girgiza su to amma ba za su taba yin kasa a gwiwa ba
Scholz na Jamus na ziyara a Turkiyya kan Gabas ta Tsakiya
Jamus dai na neman hadin kan Turkiyya, don korar bakin hauren da suka shiga kasar ta barauniyar hanya
Shirin Rana: 18.10.2024
Amurka da kawayenta zasu gabatar da daftarin karshe kan Gaza
Shugaban Amurka Joe Biden na tattaunawa da shugabannin Turai a Jamus kan kawo karshen yakin Gaza bayan kashe Sinwar.
Taron EU: Zelensky ya nemi karin tallafi
Matakan dakile kwararar bakin haure a Turai da rikicin yankin Gabas ta Tsakiya, sun dauki hankali a taron EU.
Scholz zai ziyarci Turkiyya domin tattaunawa da Erdogan
Shugabannin biyu za su mayar da hankali ne kan rikicin Gabas ta Tsakiya da kuma tattalin arziki a tattaunawarsu.
Yara na kwana a kan titunan Beirut sakamakon rikici
Unicef ya nuna damuwa kan mawuyacin halin rayuwa da yara kanana suka shiga a Lebanon bayan rikicin wata guda da Isra'ila
Isra'ila: Tuni da ranar harin Hamas
Ana ci gaba da kiraye-kirayen daina sayar wa Isra'ila makaman da take amfani da su, a harin daukar fansar da take yi.
Shirin Rana: 07.10.2024
Blinken ya tattauna rikicin Gabas ta Tsakiya da Saudiyya
Blinken ya tattauna rikicin Gabas ta Tsakiya da takwaransa na Saudiyya.
Shirin Rana: 03.10.2024
Yaya rikicin Gabas ta Tsakiya zai kaya?
Manyan kasashen duniya na jaddada cewa Isra'ila na da damar kare kanta, bayan harin rokoki da Iran ta kaddamar a kanta.
G7 za ta sasanta rikicin yankin Gabas ta Tsakiya
G7 za ta sasanta rikicin yankin Gabas ta Tsakiya
Shirin Rana: 02.10.2024
Isra'ila za ta dauki fansa kan Iran
Gwamnatin Isra'ila ta sha alwashin ramuwar gayya kan makaman roka da Iran ta harba mata.
Shirin Safe: 02.10.2024
Iran ta kaddamar da hari a Isra'ila
Iran ta kaddamar da harin makamai masu linzami a Isra'ila, duk da fargabar rincabewar al'amura a Gabas ta Tsakiya.
Shirin Rana: 01.10.2024
Shirin Yamma 29.09.2024
Shirin Yamma 29.09.2024
Alhaki ne ya kama shugaban Hezbollah da aka kashe - Biden
Shugaban na Amurka Joe Biden ya ce kashe Hassan Nasrallah da Isra'ila ta yi, ya nuna alhakin mutane ne ya kama shi.
Shafin da ya wuce
Shafi 3 daga 12
Shafi na gaba