You need to enable JavaScript to run this app.
Tsallake zuwa shafin jadawali
Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Bidiyo
Shirye-shiryen DW Hausa
Yankuna
Najeriya
Nijar
Afirka ta Yamma
Sassa
Siyasa
Zamantakewa
Wasanni
Mayar da hankali
Ilimin Fasahar Zamani
Shirye-shiryen DW Hausa
Bidiyo
Talabijin kai tsaye
Talla
Bahrain
Bahrain kasa ce da ke yammacin kogin Gulf.
Tsallake zuwa bangare na gaba Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Fargabar yaki da Iran, Amurka na janye dakarunta daga Iraki
Sansanonin sojin Amurka da ke Gabas ta Tsakiya na cikin shirin ko-ta-kwana, saboda fargabar yaki da Iran.
Shirin Yamma: 12.06.2025
Shirin Rana: 11.06.2025
Isra'ila ta karkata akalar jirgin ruwan da ke kai agaji Gaza
Jirgin ruwan dauke da abinci da kuma masu fafutuka irinsu Greta Thunberg ya fuskanci tsaiko ne daga sojojin Isra'ila.
Shirin Rana: 04.06.2025
Shirin Rana: 03.06.2025
Shirin Rana: 29.05.2025
Shirin Yamma: 27.05.2025
Shirin Rana: 26.05.2025
Shirin Yamma: 23.05.2025
Amurka da Iran za su ci gaba da tattauna kan nukiliya a Rome
A ganawar karshe ta wakilan an tashi baram-baram sakamakon yadda Iran ta ce babu mai hana ta habaka makamashin uranium.
Shirin Rana: 22.05.2025
EU za ta sake lafta wa Rasha takunkumai kan yakin Ukraine
NATO da EU na shirin kafa rundunar tsaro da za ta tallafawa Ukraine a yakinta da Rasha sannan za su nazarci rikicin Gaza
Shirin Rana: 19.05.2025
Mutane dubu 50 sun bace a shekara ta 2024 a duniya
Lamarin ya fi shafar Ukraine da Rasha da yankin Gabas ta Tsakiya
UAE za ta zuba jari na dala triliyan 1.4 a Amurka
Trump ya gana da shugaban Hadaddiyar Daular Larabawa Mohammed bin Zayed Al Nahyan tare da cimma zuba jari na biliyoyi.
Shirin Rana: 14.05.2025
Gabas ta Tsakiya: Ko Trump zai kawo sulhu?
Ko ziyarar shugaban Amurka Donald Trump ta farko a wasu kasashen Gabas ta Tsakiya, za ta kawo karshen rikici a yankin?
Shirin Rana: 13.05.2025
Shirin Safe 13.05.2025
Shirin Safe 13.05.2025
Trump na ziyara a kasashen Gabas ta Tsakiya
Ana sa ran Trump zai rattaba hannu da Saudiyya da Qatar da kuma Hadaddiyar Daular Larabawa kan zuba jari na biliyoyi.
Shirin Rana: 08.05.2025
Shirin Yamma: 07.05.2025
Shirin Rana: (05.05.2025)
Mike Waltz zai ajiye mukaminsa
Mai bai wa Trump shawara kan tsaron kasa Mike Waltz zai ajiye mukaminsa
Shirin Rana: 22.04.2025
Shirin Rana: 17.04.2025
Shirin Yamma: 14.04.2025
Iran za ta tattauna yarjejeniyar kera nukiliyarta da Amurka
An gudanar da tattaunawa makamanciyarta karkashin gwamnatin Joe Biden, to sai dai ba ta haifar da abin a zo a gani ba.
Shirin Yamma: 30.03.2025
Shirin Rana: 12.03.2025
Masar: Ya makomar Gaza za ta kasance?
Taron Kasashen Larabawa kan sabuwar makomar Zirin Gaza, wanda shugaban Amurka Donald Trump ya lashi takobin mallaka.
Shirin Rana: 04.03.2025
Shirin Rana: 03.03.2025
Gabas ta Tsakiya: Tattauna makomar Gaza
Sakataren harkokin wajen Amurka, Marco Rubio na ziyara a yankin Gabas ta Tsakiya kan yankin Zirin Gaza na Falasdinu.
Shirin Rana: 17.02.2025
Shirin Rana: 16.02.2025
Shirin Rana: 11.02.2025
Shirin Rana: 10.02.2025
Trump alkhairi ne ga Gabas ta Tsakiya- Sharaa
Shugaban Siriya Ahmed al-Sharaa ya ce gwamnatin Trump za ta taimaka wajen wanzar da zaman lafiya a yankin Gulf.
Shirin Rana: 17.01.2025
Zirin Gaza: Ko an kawo karshen yaki?
Martani kan cimma yarjejeniyar tsagaita wuta a Zirin Gaza, bayan yakin watannin 15 tsakanin Isra'ila da kungiyar Hamas.
Gaza: Cimma yarjejeniyar tsagaita wuta
Bayan cimma yarjejeniyar tsagaita wuta tsakanin Isra'ila da Hamas, al'ummar yankin Zirin Gaza da Isra'ilan na murna.
Shirin Rana: 16.01.2025
Shirin Yamma: 15.01.2025
Shirin Rana: 09.01.2025
Shirin Rana: 08.01.2025
Shirin Safe: 08.01.2025
Shirin Rana: 07.01.2025
Firaministar Italiya Meloni ta gana Trump kan yakin Ukraine
Nan gaba ne kuma Firaministar ta Italiya Giorgia Meloni za ta gana da shugaban Amurka mai barin gado Joe Biden.
Shafin da ya wuce
Shafi 2 daga 12
Shafi na gaba