You need to enable JavaScript to run this app.
Tsallake zuwa shafin jadawali
Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Bidiyo
Shirye-shiryen DW Hausa
Yankuna
Najeriya
Nijar
Afirka ta Yamma
Sassa
Siyasa
Zamantakewa
Wasanni
Mayar da hankali
Ilimin Fasahar Zamani
Shirye-shiryen DW Hausa
Bidiyo
Talabijin kai tsaye
Talla
Bahrain
Bahrain kasa ce da ke yammacin kogin Gulf.
Tsallake zuwa bangare na gaba Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Rice ta isa a Isra´ila a mataki na gaba na rangadin da take kaiwa Gabas Ta Tsakiya
Rikicin Gabas Ta Tsakiya tsakanin Isra´ila da Falasdinawa
Rikicin Gabas Ta Tsakiya
Halin da a ke ciki a yankin gabas ta tsakiya.
A kasar Iraki a na ci gaba da gumurzu tsakanin yan yakin sunkuru da dakarun Amurika. Akai alamun cimma daidaito tsakanin Isra´ila da Palestinu a game da zirga zirga a Zirin Gaza.
ZIYARAR CONDOLEEZA RICE A GABAS TA TSAKIYA
A farkon ziyararta a Gabas Ta Tsakiya tamkar sakatariyar harkokin wajen Amirka, Condoleeza Rice, ta kyautata zaton cewa, za a cim ma zaman lafiya mai dorewa a yankin gaba daya.
Makomar Rikicin Yankin Gabas Ta Tsakiya Bayan Yassir Arafat
Akasarin al'umar Isra'ila ba su da sikankancewa cewar za a samu wani ci gaba a shawarwarin Yankin Gabas ta Tsakiya a karkashin sabbin shuagabannin da za a nada bayan mutuwar Malam Yassir Arafat
Ziyarar Ministan Harkokin Wajen Jamus A Yankin Gabas Ta Tsakiya
A jiya talata ne ministan harkokin wajen Jamus Joschka Fischer ya gudanar da shawarwari a birnin Alkahira, zangonsa na karshe ga ziyarar da ya kai ga kasashe biyar na Yankin Gabas Ta Tsakiya
Shafin da ya wuce
Shafi 12 daga 12
Shafi na gaba