You need to enable JavaScript to run this app.
Tsallake zuwa shafin jadawali
Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Bidiyo
Shirye-shiryen DW Hausa
Yankuna
Najeriya
Nijar
Afirka ta Yamma
Sassa
Siyasa
Zamantakewa
Wasanni
Mayar da hankali
Ilimin Fasahar Zamani
Shirye-shiryen DW Hausa
Bidiyo
Talabijin kai tsaye
Talla
Bahrain
Bahrain kasa ce da ke yammacin kogin Gulf.
Tsallake zuwa bangare na gaba Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Shirin Rana: 09.09.2025
Shirin Yamma: 05.08.2025
Isra'ila ta haramta wa shugaban Faransa Macron shiga kasar
Isra'ila ta ce muddin Macron bai janye amincewa da Falasdinu a matsayin kasa 'yantacciya ba, to ba shi ba shiga cikinta.
Shirin Rana: 04.09.2025
Shirin Rana: 03.09.2025
Shirin Rana: 28.08.2025
Shirin Rana: 27.08.2025
Gaza: Mece ce makomar rayuwar yara?
Yaran Zirin Gaza na Falasdinu ba sa iya kuka, dalilin rashin kuzari sakamakon yadda yunwa ta galabaitar da su.
Shirin Yamma: 25.08.2025
Shirin Rana: 21.08.2025
Fafaroma Leo na Katolika ya ce a yi wa Gaza da Ukraine azumi
Fafaroma ya ce a koma kan teburin sulhu tsakanin bangarorin da ke yaki da juna, don neman zaman lafiya a Gaza da Ukraine
Mece ce makomar mazauna Zirin Gaza?
Isra'ila ta ce, za ta fara aiwatar da shirin mamaye Gaza da 'yantar da wadanda Hamas ke garkuwa da su da karfin tuwo.
Shirin Rana: 20.08.2025
Gaza: Idan kida na tashi, sai a manta da yanayin yaki
Yaran Gaza na samar da kyakkyawan fata, ta hanyar saka kida domin rage damuwa a daidai lokacin da bama-bamai ke tashi.
Hamas: Menene ra'ayin Isra'ilawa kan Gaza?
Kuri'ar jin ra'ayin jama'a, ta nuna bukatar a sako wadanda Hamas ke garkuwa da su maimakon kawo karshen yakin Gaza.
Shirin Rana: 13.08.2025
Shirin Rana: 08.08.2025
Matsayin Saudiyya kan samar da 'yancin Falasdinu
Saudiyya na jagorantar wani sabon yunkurin kasa da kasa domin a amince da Falasdinawa a matsayin kasa mai cikakken iko.
Shirin Rana: 04.08.2025
Rawar Jordan a warware rikicin Gabas ta Tsakiya
Shugaban gwamnatin Jamus ya yaba rawar da Jordan ke takawa wajen warware rikici tsakanin Isra'ila da kungiyar Hamas.
Shirin Rana: 24.07.2025
Yunwa na halaka mutane a Zirin Gaza
Taron Kasashen Larabawa kan halin kuncin da mazauna yankin Zirin Gaza na Falasdinu da yaki ya dai-daita ke ciki.
Shirin Rana: 22.07.2025
Shirin Rana: 18.07.2025
Shirin Yamma: 17.07.2025
Shrin Rana: 16.07.2025
Shirin Yamma: 14.07.2025
Shirin Rana: 14.07.2025
Shirin Yamma: 11.07.2025
Shirin Rana: 11.07.2025
Shirin Rana: 10.07.2025
Shirin Rana: 08.07.2025
Shirin Rana: 04.07.2025
Shirin Safe: 03.07.2025
Shirin Rana: 01.07.2025
'Yan Iran 935 suka mutu yayin rikici da Isra'ila
Mutane 935 aka tabbatar sun halaka a kasra Iran sakamakon fafatawa da Isra'ila na tsawon kwanaki 12.
Shirin Rana: 25.06.2025
Iran ta harba makamai Katar da Iraki
Kasar Iran ta kaddamar da hare-hare kan sansanonin sojan Amurka da ke Katar da Iraki.
Shirin Rana: 23.06.2025
Amurka na son China ta hana Iran toshe mashigin ruwan Hormuz
Sakataren harkokin wajen Amurka Marco Rubio ya ce toshe mashigin ruwan zai yi mummunan tasiri ga tattalin arzikin duniya
Shirin Yamma: 22.06.2025
Isra'ila ta kai sabbin hare-hare kan Iran bayan Amurka
Iran ta kama mutane uku bisa zargin leken asiri yayin da zaman tankiya ke ruruwa a yankin Gabas ta Tsakiya.
Ina aka kwana a rikicin Isra'ila da Iran?
Yayin da shugabanni da hukumomin duniya ke mayar da martani kan rikicin Iran da Isra'ila, fararen hula na cikin fargaba.
Shirin Rana: 19.06.2025
Guterres: Gargadi kan shiga rikicin Iran da Isra'ila da soji
Babban sakatare MDD Antonio Guterres ya yi gargadi kan duk wani "shiga tsakani na soji", a yankin Gabas ta Tsakiya.
Shirin Yamma: 17.06.2025
Ina makomar huldar Gabas ta Tsakiya da Jamus?
Manufofin Jamus na kasashe ketare na fuskantar kalubale, sakamakon harin da Isra'ila ta kaddamar a kan Iran.
Shirin Rana: 16.06.2025
Shirin Rana: 15.06.2025
Jamus da Oman na yunkurin sansanta rikicin Isra'ila da Iran
Burtaniya kuwa gargadi ta yi wa 'yan kasarta su guji zuwa Isra'ila don kare rayukansu, sakamakon barkewar wannan yaki.
Shafin da ya wuce
Shafi 1 daga 12
Shafi na gaba