An kashe mutane da dama a Jihar Filato
April 14, 2025Talla
Wasu Mahara dauke da makamai sun yi harbin kan mai uwa da wabi a kauyukan Zike da Kimakpa, inda nan take mutane 47 suka mutu, yayin da wasu 22 suka jikkata wadanda aka kwantar da su a asibiti.Wannanhari ya zo ne kwanaki 10 bayan tashin hankalin da ya yi sanadin mutuwar mutane fiye da 40 a yankin .