An fara samun sakamakon zaɓen Nijar
February 2, 2011Talla
A halin da ake ciki yanzun dai an fara samun sakamakon zaɓen shugaban ƙasa da na majalisar dokokin da aka gudanar a ƙasar Nijar. Ko da yake sai a makon gobe ne idan Allah Ya kai mu ake sa ran samun cikakkun alƙaluma a hukumance. Domin jin ƙarin bayani sai a saurari rahoannin wakilanmu: Gazali Abdu Tasawa da Salissou Boukari a can ƙasa.
Mawallafi: Usman Shehu Usman
Edita: Ahmad Tijani Lawal