SiyasaTarayyar Rasha
Amsoshi: 26.04.2025
April 28, 2025Talla
Kungiyar Sobiyet wato Union of Soviet Socialist Republics (USSR), ƙungiya ce wacce ta mamaye ƙasashe da nahiyoyi wacce ta mamaye mafi akasarin yankin Eurasia tun daga shekara ta 1922 har zuwa shekarar ta alif 1991.